Asusun ba da lamuni na duniya IMF, ya yi hasashe a yau Laraba cewa, tattalin arzikin kasar Sin zai karu da kaso 5 a bana, yayin da na yankin Asiya da tekun Pasifik zai karu da kaso 4.6.
Asusun ya fitar da wadannan alkaluma ne cikin sabon rahotonsa na hasashen tattalin arzikin duniya. (Fa’iza Mustapha)