• English
  • Business News
Friday, October 17, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Jami’in Najeriya: Inganta Samun Wadata Tare Zai Samar Da Karin Kuzari Ga Ci Gaban Kasar Sin

by CMG Hausa
3 years ago
Najeriya

LABARAI MASU NASABA

Sin Da Afrika Sun Yi Alkawarin Tabbatar Da Nasarar Shirin TVET Na Nahiyar Afrika

Xi Ya Taya Hukumar FAO Murnar Cika Shekaru 80 Da Kafuwa

A yayin manyan tarrukan biyu wato na NPC da CPPCC da har yanzu ake gudanarwa a nan birnin Beijing, nasarorin ci gaban da kasar Sin ta samu a shekarun baya-bayan nan na ci gaba da jan hankalin bangarori daban daban a nahiyar Afirka. A yayin da yake zantawa da manema labaru na babban rukunin gidan rediyo da talabijin na kasar Sin wato CMG a takaice, karamin ministan ayyuka da gidaje na Najeriya Umar El-Yakub ya bayyana cewa, shawarar “Ziri Daya da Hanya Daya” da kasar Sin ta gabatar, wata shawara ce da ta sa kaimi ga rugujewar shingen ciniki, da inganta mu’amalar al’adu daban-daban, da tallafawa raya ababen more rayuwa a duniya, wadda ta samu karbuwa a kasashen Afirka, yana mai cewa, Najeriya tana daya daga cikinsu. A cewarsa, ta hanyar hadin gwiwar “Ziri Daya da Hanya Daya”, wasu ayyukan samar da ababen more rayuwa a Najeriya sun samu kudi, baya ga haka kamfanonin kasar Sin sun samar da fasahohin zamani a wurin, inda y ace wadannan ayyuka za su ci gaba da amfanar Najeriya.”

Umar El-Yakub ya kara da cewa, a cikin shekaru biyar da suka gabata, kasar Sin ta yi nasarar yaki da talauci kamar yadda aka tsara, tare da karfafawa da fadada sakamakon kawar da fatara, wanda ya ba da mamaki ga duniya. Ya ce ya yi imanin cewa, dagewar da kasar Sin ta yi kan inganta samun wadata tare, zai ba da himma wajen samun ci gaba mai dorewa.

Bugu da kari, Umar El-Yakub ya kuma yabawa manufar zamanintarwa iri ta kasar Sin da kasar lalubowa. A ganinsa, neman hanyar ci gaba ta zamani da ta dace da kasa, batu ne da ya kamata kowace kasa ta yi tunani a kai, kuma yana fatan tsarin zamanantar da kasar Sin zai iya kawo karin haske ga duniya. (Mai fassara: Bilkisu Xin)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Sin Da Afrika Sun Yi Alkawarin Tabbatar Da Nasarar Shirin TVET Na Nahiyar Afrika
Daga Birnin Sin

Sin Da Afrika Sun Yi Alkawarin Tabbatar Da Nasarar Shirin TVET Na Nahiyar Afrika

October 16, 2025
Xi Ya Taya Hukumar FAO Murnar Cika Shekaru 80 Da Kafuwa
Daga Birnin Sin

Xi Ya Taya Hukumar FAO Murnar Cika Shekaru 80 Da Kafuwa

October 16, 2025
Gaza
Daga Birnin Sin

Wane Ci Gaba Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Gaza Ta Haifar?

October 16, 2025
Next Post
Birtaniya Da Faransa Za Su Tattauna Kan Makomar Bakin Haure

Birtaniya Da Faransa Za Su Tattauna Kan Makomar Bakin Haure

LABARAI MASU NASABA

Manzon Allah

Manzon Allah (SAW) Ne Ya Kafa Tushen Wayewar Kai A Duniya

October 17, 2025
An Kashe Mutane Da Dama Da Kone Gidajensu A Wani Hari Da Aka Kai Benuwai

Yadda ‘Yan Bindiga Ke Zafafa Hare-hare A Jihohin Arewa Maso Yamma

October 17, 2025
Shugaban Najeriya Ya Kaddamar Da Aikin Samar Da Ruwa Da Kamfanin Sin Ya Gudanar A Birnin Abuja

Afuwar Tinubu Ga Masu Manyan Laifuka: Ta Bar Baya Da Ƙura

October 17, 2025
Tsohon Ɗan Majalisar Bayelsa Ya Shawarci Jonathan Ya Guji Neman Takara A 2027

Tsohon Ɗan Majalisar Bayelsa Ya Shawarci Jonathan Ya Guji Neman Takara A 2027

October 17, 2025
Sin Da Afrika Sun Yi Alkawarin Tabbatar Da Nasarar Shirin TVET Na Nahiyar Afrika

Sin Da Afrika Sun Yi Alkawarin Tabbatar Da Nasarar Shirin TVET Na Nahiyar Afrika

October 16, 2025
NAWIA

Ranar Abinci Ta Duniya: NAWIA Ta Tallafawa Mata 114  Da Kayan Aikin Gona A Zamfara

October 16, 2025
Xi Ya Taya Hukumar FAO Murnar Cika Shekaru 80 Da Kafuwa

Xi Ya Taya Hukumar FAO Murnar Cika Shekaru 80 Da Kafuwa

October 16, 2025
Gaza

Wane Ci Gaba Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Gaza Ta Haifar?

October 16, 2025
Tsohon Ɗan Wasan Dambe, Ricky Hatton Ya Rataye Kansa

Tsohon Ɗan Wasan Dambe, Ricky Hatton Ya Rataye Kansa

October 16, 2025
Alkaluman Jin Ra’ayi na CGTN Sun Shaida Amincewar Al’umma Da Karfin Tattalin Arzikin Kasar Sin

Alkaluman Jin Ra’ayi na CGTN Sun Shaida Amincewar Al’umma Da Karfin Tattalin Arzikin Kasar Sin

October 16, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.