Katafaren kamfanin makamashi na Sinopec na kasar Sin, ya sanya hannu kan wata yarjejeniyar samar da iskar gas (LNG) na tsawon shekaru 27 jiya Litinin. A matsayinsu na kamfanoni mallakar gwamnatocin Sin da kuma Qatar bi da bi, yarjejeniyar za ta baiwa kamfanin QatarEnergy damar samar da tan miliyan hudu na iskar gas a duk shekara ga kamfanin Sinopec. (Mai fassarawa: Ibrahim daga CMG Hausa)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp