Kotun kolin Kenya, a safiyar ranar Litinin, ta tabbatar da nasarar William Ruto a zaben shugaban kasar.
Kotun kolin a hukuncin da ta yanke na bai daya da babbar mai shari’a, Martha Koome, ta yi watsi da karar da madugun ‘yan adawa, Raila Odinga, ya shigar na kin amincewa da nasarar da Ruto ya samu a babban zaben kasar.
Da yuyawar mu kawo cikakken rahoto kan shari’ar a nan gaba.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp