Kotun Koli Ta Tabbatar Da Ahmad Lawan A Matsayin Dan Takarar APC A Yobe Ta Arewa
Kotun koli ta tabbatar da shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan, a matsayin dan takarar sanata na jam’iyyar APC mai wakiltar Yobe ta Arewa a zabe mai zuwa na 2023.
Kotun ta yanke hukuncin ranar Litinin, ta kuma amince da daukaka karar da jam’iyyar APC ta shigar kan takarar Bashir Machina.
Karin bayani na tafe daga baya.