Kwamitin tsakiya na 19 na jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin ya zartas da wata sanarwa a yau Laraba, dangane da cikakken zamansa na 7, wanda ya gudana tsakanin ranar 9 zuwa ta 12 ga wata, a birnin Beiijng na kasar Sin. (Bello Wang)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp