ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, November 13, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

“Labarina Game Da Kasar Sin”

by CGTN Hausa and Sulaiman
1 year ago
Sin

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Bukaci Japan Ta Daina Yi Wa Masu Fafutukar “‘Yancin Kan Taiwan” Ingiza Mai Kantu Ruwa

Peng Liyuan Da Sarauniya Letizia Ta Spain Sun Ziyarci Cibiyar Kula Da Nakasassu A Beijing

Assalamu Alaikum abokai! A wannan lokaci da muke murnar cika shekaru 75 da kafuwar Jamhuriyyar Jama’ar kasar Sin, muna fatan za ku shiga wannan shirin da muka shiryawa mai taken “Labarina Game Da Kasar Sin”.

Za ku iya shiga shirin ta hanyoyi daban daban, kaman rubuta labaranku kai tsaye a shafinmu na FACEBOOK, ko aika mana hotuna da bayanan da abin ya shafa ta e-mail na adireshin [email protected]. Kana, idan kuna son yin bidiyo, muna maraba da ku wallafa shi a shafinku, bisa wannan take na “LAlkaluma daga ma’aikatar kula da masana’antu da fasahar sadarwa ta kasar Sin, sun nuna cewa zuwa karshen watan Agusta, adadin tashoshin samar da sadarwar 5G a kasar ya zarce miliyan 4.04.

  • Sake Dawo Da Sanusi II Sarautar Kano Ya Fi Min Komai Dadi – El-Rufai 
  • CMG Ya Gabatar Da Bikin Baje Shirin Bidiyo A Moscow Albarkacin Bikin Cika Shekaru 75 Da Kafuwar Janhuriyar Jama’ar Sin

Adadin na wakiltar kaso 32.1 na jimilar tashoshin samar da tsarin sadarwar wayar salula dake kasar, a yayin da adadin al’ummar kasar masu amfani da sadarwar 5G ya kai miliyan 966.

Tsarin sadarwar na 5G da ma yadda ake amfani da shi, ya samu ci gaba cikin sauri a shekarun baya-bayan nan. Kuma yanzu haka, ya game birane da garuruwan kasar Sin, har ma da sama da kaso 90 na yankunan karkara.

Ma’aikatar ta kara da cewa, kasar Sin za ta ci gaba da inganta raya tsarin na 5G da fadada shi zuwa karin wurare kamar na yawon shakatawa da raya al’adu da wuraren kiwon lafiya da jami’o’i da tashoshin sufuri da na jiragen karkashin kasa. (Fa’iza Mustapha)abarina Game Da Kasar Sin”, da kuma @ shafinmu wato CGTN Hausa, domin mu zabi wasu daga cikinsu, sa’an nan, mu wallafa a karin shafukanmu da ma dandali daban daban, da kuma bayyana labaranku cikin shirye-shiryenmu masu farin jini.

Daga fitar da biliyoyin mutane daga kangin talauci, zuwa fitar da motoci masu amfani da sabbin makamashi, da batir irin na Lithium, da kayan amfani da hasken rana da kasuwannin kasashen duniya, har da wani wasan bidiyo game na kasar Sin mai suna “Black Myth: Wukong” sun samu karbuwa a wasu kasashen duniya, wanda ya sa jama’ar kasashen suka kara fahimtar kyawawan al’adun gargajiya na Sin.

Cikin wadannan shekaru 75 da suka gabata, kasar Sin ta sami gagarumin sauyi. Mai yiyuwa ka/kin taba ziyartar kasar Sin, ko yin karatu ko kuma yawon shakatawa da sauransu. Mai yiyuwa ba ka/ki taba ziyartar kasar Sin ba, amma ka/kin taba amfani da kayayyaki kirar Sin, kuma kana/kina fatan ziyartar kasar Sin domin kara fahimtar al’adun gargajiya da tarihin kasar Sin, da bunkasuwar fasahohin zamani a sassan kasar. Muna son sauraron fatanku da kuma labaranku game da kasar Sin, da fatan za ku bayyana mana labaranku da kasar Sin. Mun gode!

ADVERTISEMENT
ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Sin Ta Bukaci Japan Ta Daina Yi Wa Masu Fafutukar “‘Yancin Kan Taiwan” Ingiza Mai Kantu Ruwa
Daga Birnin Sin

Sin Ta Bukaci Japan Ta Daina Yi Wa Masu Fafutukar “‘Yancin Kan Taiwan” Ingiza Mai Kantu Ruwa

November 12, 2025
Peng Liyuan Da Sarauniya Letizia Ta Spain Sun Ziyarci Cibiyar Kula Da Nakasassu A Beijing
Daga Birnin Sin

Peng Liyuan Da Sarauniya Letizia Ta Spain Sun Ziyarci Cibiyar Kula Da Nakasassu A Beijing

November 12, 2025
Madalla Da Sabon Binciken Jami’ar Nankai Ta Kasar Sin Kan Mata Marasa Haihuwa
Daga Birnin Sin

Madalla Da Sabon Binciken Jami’ar Nankai Ta Kasar Sin Kan Mata Marasa Haihuwa

November 12, 2025
Next Post
Jarin Kai Tsaye Na Waje Da Ba Na Kudi Ba Da Sin Ta Zuba A Ketare Cikin Watanni 8 Na Farkon Bana Ya Kai Dala Biliyan 94.09

Jarin Kai Tsaye Na Waje Da Ba Na Kudi Ba Da Sin Ta Zuba A Ketare Cikin Watanni 8 Na Farkon Bana Ya Kai Dala Biliyan 94.09

LABARAI MASU NASABA

Zaɓen 2027: Jam’iyyar ADC ta Ƙaddamar Da Kwamitin Sake Fasalinta A Kaduna

Zaɓen 2027: Jam’iyyar ADC ta Ƙaddamar Da Kwamitin Sake Fasalinta A Kaduna

November 12, 2025
Sin Ta Bukaci Japan Ta Daina Yi Wa Masu Fafutukar “‘Yancin Kan Taiwan” Ingiza Mai Kantu Ruwa

Sin Ta Bukaci Japan Ta Daina Yi Wa Masu Fafutukar “‘Yancin Kan Taiwan” Ingiza Mai Kantu Ruwa

November 12, 2025
Gwamnati Ta Janye Buƙatar Amfani Da Harshen Gida Wurin Koyarwa A Makarantu 

Gwamnati Ta Janye Buƙatar Amfani Da Harshen Gida Wurin Koyarwa A Makarantu 

November 12, 2025
Peng Liyuan Da Sarauniya Letizia Ta Spain Sun Ziyarci Cibiyar Kula Da Nakasassu A Beijing

Peng Liyuan Da Sarauniya Letizia Ta Spain Sun Ziyarci Cibiyar Kula Da Nakasassu A Beijing

November 12, 2025
Madalla Da Sabon Binciken Jami’ar Nankai Ta Kasar Sin Kan Mata Marasa Haihuwa

Madalla Da Sabon Binciken Jami’ar Nankai Ta Kasar Sin Kan Mata Marasa Haihuwa

November 12, 2025
'yansanda

‘Yansanda Sun Kama Mutane 4 Kan Zargin Fashi Da Makami A Bauchi

November 12, 2025
Ana Ci Gaba Da Raya Kasar Sin Daga Matakin Kasa Mai Sauri Zuwa Kasa Mai Inganci

Ana Ci Gaba Da Raya Kasar Sin Daga Matakin Kasa Mai Sauri Zuwa Kasa Mai Inganci

November 12, 2025
Sin Ta Mayar Da Martani Game Da Matakin Amurka Na Dakatar Da Ka’idar Fadada Jerin Wadanda Kasar Ta Takaita Fitar Wa Kayayyaki

Sin Ta Mayar Da Martani Game Da Matakin Amurka Na Dakatar Da Ka’idar Fadada Jerin Wadanda Kasar Ta Takaita Fitar Wa Kayayyaki

November 12, 2025
Kashi 74% Na Marasa Lafiya Sun Gamsu Da Ayyukan Kiwon Lafiya Na Nijeriya — Minista

Kashi 74% Na Marasa Lafiya Sun Gamsu Da Ayyukan Kiwon Lafiya Na Nijeriya — Minista

November 12, 2025
Majalisar Kogi Ta Dakatar Da Shugaban Ƙaramar Hukuma Bisa Zargin Rashin Ɗa’a

Majalisar Jihar Kogi Ta Dakatar Da Shugaban Ƙaramar Hukuma Kan Laifin Rashin Ɗa’a

November 12, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.