Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, ya roki mai gidansa, Godwin Obakeki, da ya yafe masa kan sabanin siyasa da ke tsakaninsu.
Shaibu, wanda ya bayyana hakan a wata hira da ya yi da manema labarai a gidansa da ke birnin Benin a ranar Alhamis, inda ya roki gwamna Obaseki da ya gafarce shi, ya masa afuwa.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp