• English
  • Business News
Thursday, November 6, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Me Ya Jawo Saurin Ci Gaban Cinikin Waje Na Kasar Sin?

by CMG Hausa
3 years ago
Kasar Sin

Alkaluman cinikin fitar da kayayyaki zuwa ketare na watan Yulin bana, da babbar hukumar kwastam ta kasar Sin ta fitar sun sake wuce hasashen da aka yi, inda darajar cinikin ta kai dala biliyan 332.96, adadin ya karu da kaso 18 bisa dari.

Sakamakon karuwar cinikin fitar da kayayyakin kasar Sin zuwa kasashen waje, a watan Yuli, darajar rarar ciniki ta kasar Sin ta kai dala biliyan 101.26, adadin da ya karu da kaso 81.5 bisa dari.

  • Kasar Sin Ta Musanta Zarge-zargen Amurka Game Da Atisayen Da Take Yi A Kewayen Taiwan

Kafin kasar Sin ta fitar da irin wadannan alkaluma, kamfanin dillancin labaran Reuters ya yi hasashen cewa, karuwar cinikin fitar da kayayyakin kasar Sin zuwa kasashen waje zai kai kaso 15 bisa dari a watan Yuli, kana, masanin tattalin arzikin da ya yi hira da kamfanin Bloomberg, ya yi hasashen cewa, wannan adadi zai kai kaso 14.1 bisa dari.

Amma sakamakon karshe ya shaida cewa, cinikin fitar da kayayyakin kasar Sin zuwa kasashen waje ya ci gaba da habaka cikin sauri a watan Yulin bana.
Wannan al’amari ya shaida cewa, tattalin arzikin kasar Sin yana ci gaba da bunkasa yadda ya kamata.

Duk da cewa ana fuskantar rashin tabbas a halin yanzu, makomar tattalin arzikin kasar Sin tana da haske, kuma kasar ba za ta sauya aniyar ta ta ci gaba da habaka bude kofa ga kasashen waje ba.

LABARAI MASU NASABA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

Sergey Lukonin, masani daga cibiyar nazarin tattalin arzikin duniya, da alakokin kasa da kasa a kwalejin ilimin kimiyya ta kasar Rasha ya ce, fadada bude kofarta ga kasashen wajen da kasar Sin take yi, ba amfanar da ita kanta kadai zai yi ba, har ma zai amfani duk duniya baki daya, da samar da karin damammakin cin moriya, tare ga kamfanoni da hajojin kasashen waje. (Murtala Zhang)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki
Daga Birnin Sin

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka
Daga Birnin Sin

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025
Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

November 5, 2025
Next Post
Shugaban NIS Ya Yi Gargaɗin Biyan Kuɗin Fasfo Da Tsabar Kuɗi A Hannu

Shugaban NIS Ya Yi Gargaɗin Biyan Kuɗin Fasfo Da Tsabar Kuɗi A Hannu

LABARAI MASU NASABA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025
Majalisar Dattawa

Majalisa Ta Amince Da Ɗaurin Shekaru 14 A Gidan Yari Ga Malamai Masu Cin Zarafin Mata A Jami’o’i

November 5, 2025
Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

November 5, 2025
Dantsoho Ya Nemi Hadin Kan Kasashen Afrika Wajen Bunkasa Tashoshin Jiragen Ruwa

Dantsoho Ya Nemi Hadin Kan Kasashen Afrika Wajen Bunkasa Tashoshin Jiragen Ruwa

November 5, 2025
Nazarin Cgtn: Kasashe Masu Tasowa Sun Yi Kira Da A Inganta Tsarin Tafiyar Da Harkokin Duniya

Nazarin Cgtn: Kasashe Masu Tasowa Sun Yi Kira Da A Inganta Tsarin Tafiyar Da Harkokin Duniya

November 5, 2025
Gwamna Yusuf

Malam Triump: Ƙungiyoyin Ɗariƙun Sufaye Sun Maka Gwamnan Kano A Kotu

November 5, 2025
An Rufe Canton Fair Na 138 A Guangzhou

An Rufe Canton Fair Na 138 A Guangzhou

November 5, 2025
Sabbin Ministoci

Majalisa Ta Nuna Damuwa Kan Rahoton Yiwuwar Asarar Dala Biliyan 300 A Badaƙalar Ɗanyen Mai

November 5, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.