• English
  • Business News
Tuesday, October 28, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Me Ya Sa Sin Da Sauran Kasashen Duniya Ke Cin Moriya Tare a Cikin Shekaru 75 Da Suka Gabata Tun Kafuwar Sabuwar Kasar Sin?

by CGTN Hausa and Sulaiman
1 year ago
Sin

A shekarar bana ce ake cika shekaru 75 da kafuwar sabuwar kasar Sin, wato jamhuriyar jama’ar Sin. A cikin wadannan shekaru 75 da suka gabata, Sin ta samu gagarumin ci gaba mai armashi a bangaren saurin bunkasuwar tattalin arzikinta, har ma tana more ci gabanta da duniya, inda suke samun bunkasuwa tare.

A cikin wadannan shekaru 75 da suka gabata, Sin ta rika mu’ammala, da cudanya mai kyau da kasashen duniya, don samun bunkasuwa tare, da ma gaggauta kyautata tsarin gudanar da harkokin kasa da kasa da ya bi hanya mai adalci da daidaito.

  • Taro Na Musamman Na Bikin Tunawa Da Ranar Shahidan Kasasr Sin A Birnin Beijing
  • Tinubu Ya Rantsar Da Kekere-Ekun A Matsayin Alkalin Alkalai Ta Nijeriya

Abun da aka sa gaba wajen samun moriya tare, shi ne daidaita harkokin kai yadda ya kamata, kana da raya kai tare da yin cudanya da sauran sassan duniya, A cikin shekaru fiye da 10 da suka gabata, Sin ta gaggauta karkata ga hanyar samun bunkasuwar tattalin arziki ta hanyar yin kwaskwarima a dukkanin fannoni, ta yadda za a yi kokarin samun ingantacciyar bunkasuwa. Kaza lika kasar Sin ta samu bunkasuwar kai ta hanyar yin kwaskwarima, da bude kofarta ga ketare. Kana a wani bangare na daban, ta ba da gudummawarta ga wadatar da duniya bisa ci gaban da take samu, inda ta zama muhimmin jigo, da karfin ingiza ci gaban tattalin arzikin duniya. Ban da wannan kuma, Sin wata kasaitacciyar kasuwa ce dake jawo karin jarin kasashen waje.

LABARAI MASU NASABA

An Yi Taron Tattaunawa Tsakanin Kasa Da Kasa A Amurka

Wakilan Sin Da Na Amurka Sun Yi Tattaunawa Mai Ma’ana Da Zurfi Da Kuma Amfani

A halin yanzu, Sin tana kokarin raya sabon karfin samar da hidimomi, da hajoji masu dorewa, tana kuma kara karfin kirkire-kirkire bisa dogaro da cudanya mai zurfi tsakaninta da kasashen duniya. A sa’i daya kuma, jarin da Sin ta zubawa kasashen duniya na taka rawa wajen raya tattalin arzikin wuraren.

To ko ta yaya za a iya magance matsalar samun bunkasuwa? Kasar Sin tana kokarin fidda hanyar da ta dace, ta kuma dade tana nacewa ga tsarin tattaunawa, da gudanar da harkoki cikin hadin gwiwa, da more ci gaba tare, ta yadda ko wane mutum zai ci gajiya.

Kasar Sin ba za ta samu bunkasuwa idan ta bar sauran duniya ba, kana duniya ma tana bukatar gudunmawar Sin, wanda hakan abu ne da aka shaida tabbatuwarsa a cikin shekaru 75 da suka gabata, kuma za a ci gaba da tabbatar da shi a nan gaba. (Amina Xu)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

An Yi Taron Tattaunawa Tsakanin Kasa Da Kasa A Amurka
Daga Birnin Sin

An Yi Taron Tattaunawa Tsakanin Kasa Da Kasa A Amurka

October 27, 2025
Wakilan Sin Da Na Amurka Sun Yi Tattaunawa Mai Ma’ana Da Zurfi Da Kuma Amfani
Daga Birnin Sin

Wakilan Sin Da Na Amurka Sun Yi Tattaunawa Mai Ma’ana Da Zurfi Da Kuma Amfani

October 27, 2025
Ribar Manyan Masana’antun Kasar Sin Ta Karu Da Kashi 3.2 Cikin Dari A Watanni Tara Na Farkon Bana
Daga Birnin Sin

Ribar Manyan Masana’antun Kasar Sin Ta Karu Da Kashi 3.2 Cikin Dari A Watanni Tara Na Farkon Bana

October 27, 2025
Next Post
“A Rubuce A Sama”—Labarina Da Sin: An Yi Bikin Murnar Cika Shekaru 75 Da Kafuwar Sabuwar Sin a Kasar Canada Da Amurka 

“A Rubuce A Sama”—Labarina Da Sin: An Yi Bikin Murnar Cika Shekaru 75 Da Kafuwar Sabuwar Sin a Kasar Canada Da Amurka 

LABARAI MASU NASABA

Tsohon Kwamishina Ya Zargi Gwamnatin Kano Da Sayar Da Filin Makaranta Kan Miliyan 100

Tsohon Kwamishina Ya Zargi Gwamnatin Kano Da Sayar Da Filin Makaranta Kan Miliyan 100

October 28, 2025
An Matsa Min Sai Na Koma Jam’iyyar APC – Gwamnan Filato

An Matsa Min Sai Na Koma Jam’iyyar APC – Gwamnan Filato

October 28, 2025
’Yansanda Sun Ƙaryata Rahoton Ƙone Gidan Shugaban Jam’iyyar PDP A Bauchi

’Yansanda Sun Ƙaryata Rahoton Ƙone Gidan Shugaban Jam’iyyar PDP A Bauchi

October 28, 2025
Mutum 18 Sun Mutu, 40 Sun Jikkata A Hatsarin Mota A Kebbi 

An Kashe Mutum 10 A Harin Ramuwar Gayya A Jihar Kebbi

October 28, 2025
Ganduje Na Kara Shan Matsin Lamba A Kan Ya Sauka

Zargin Almundahana: An Ɗage Shari’ar  Ganduje Da Matarsa Saboda Rashin Miƙa Takardu

October 28, 2025
An Fara Biyan Ma’aikata Sabon Mafi Ƙarancin Albashin N70,000 A Borno

Sojoji Sun Kashe Masu Yi Wa ISWAP 4 Safarar Makamai A Borno

October 28, 2025
Sin

APC Ta Yi Barazanar Dakatar Duk Kwamishinan Da Bai Sanya Irin Hular Tinubu Ba

October 27, 2025
An Yi Taron Tattaunawa Tsakanin Kasa Da Kasa A Amurka

An Yi Taron Tattaunawa Tsakanin Kasa Da Kasa A Amurka

October 27, 2025
Wakilan Sin Da Na Amurka Sun Yi Tattaunawa Mai Ma’ana Da Zurfi Da Kuma Amfani

Wakilan Sin Da Na Amurka Sun Yi Tattaunawa Mai Ma’ana Da Zurfi Da Kuma Amfani

October 27, 2025
Ribar Manyan Masana’antun Kasar Sin Ta Karu Da Kashi 3.2 Cikin Dari A Watanni Tara Na Farkon Bana

Ribar Manyan Masana’antun Kasar Sin Ta Karu Da Kashi 3.2 Cikin Dari A Watanni Tara Na Farkon Bana

October 27, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.