A yau Alhamis, ministan harkokin wajen kasar Sin Qin Gang, ya gana da mataimakin firaminista, kuma ministan harkokin wajen kasar Habasha, Demeke Mekonnen Hassen, a nan birnin Beijing.
Demeke Mekonnen Hassen na ziyarar aiki a kasar Sin daga jiya 24 zuwa 28 ga wata. (Mai fassarawa: Fa’iza Mustapha)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp