Mutane da dama sun samu raunuka sakamakon fashewar wani abu a wata kasuwa da ke jihar Zamfara a ranar Talata.
Sai dai an samu rahoton cewa, lamarin ya afku ne a fitacciyar kasuwa ta Talatar Mafara da ke gudana duk ranar Talata.
Cikakken bayani na nan tafe…