• English
  • Business News
Saturday, July 19, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Namadi Ya Lashe Zaben Gwamna A Jigawa

by Sulaiman and Munkaila T. Abdullahi
2 years ago
in Labarai
0
Namadi Ya Lashe Zaben Gwamna A Jigawa
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Hukumar zabe ta kasa INEC ta Bayyana sunan Malam Umar Namadi na Jam’iyyar APC a Matsayin Wadda ya Lashe zaben gwamna na 2023 da aka gudanar ranar Asabar a jihar Jigawa.

 

Da yake sanarda sakamakon zaben, Baturen Zaben a jihar ta Jigawa, Farfessa Muhammad Zayyanu Umar ya ce Alhaji Umar Namadi yayi nasara akan abokan hamayyarsa da Kuru’u dubu 618,449 a yayin Zaben.

 

Haka kuma ya bayyana jimillar kuru’un milyan 2,351,298 a Matsayin yawan kuru’un da akayi rijiata a Jigawa yadda kuma aka tantance jimillar kuru’u milyan 1,073,540 a zaban.

Labarai Masu Nasaba

Yadda Hauhawar Farashin Kayan Abinci Ya Ragu A Nijeriya

Nijeriya Na Kashe Naira Miliyan 4.3 A Kullum Don Ciyar Da Wadanda Ke Jiran Hukuncin Kisa

 

Sannan ya ce cikin wadannan Kuru’u Alhaji Umar Namadi na Jam’iyyar APC ya sami Kuru’u dubu 618,449 sai kuma wadda yake mara masa baya Alhaji Mustapha Sule Lamido na Jam’iyyar PDP wadda ya sami Kuru’u dubu 368,726 da kuma Malam Aminu Ibrahim Ringim na jam’iyyar NNPP wadda ke mara musu baya da Kuru’u dubu 37,156.

 

Farfessan ya kuma bayyana jimillar kuru’u milyan 1,032,567 a Matsayin wadanda basu lalace ba, da Kuma jimillar kuru’u dubu 20,226 a Matsayin wadanda suka lalace.


Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

ShareTweetSendShare
Previous Post

Zaben Gwamna: Sakamakon Zaben Jihar Bauchi

Next Post

Gwamna Buni Na Jam’iyyar APC Ya Lashe Zaben Gwamnan Jihar Yobe

Related

sallah
Labarai

Yadda Hauhawar Farashin Kayan Abinci Ya Ragu A Nijeriya

1 hour ago
Fyade
Rahotonni

Nijeriya Na Kashe Naira Miliyan 4.3 A Kullum Don Ciyar Da Wadanda Ke Jiran Hukuncin Kisa

4 hours ago
APC
Manyan Labarai

2027: Gangamin ‘Yan Adawa Ya Sa APC Fafutukar Neman Mafita

5 hours ago
A Karon Farko Dino Melaye Ya Bayyana A Gaban Kotu A Matsayin Lauya
Labarai

A Karon Farko Dino Melaye Ya Bayyana A Gaban Kotu A Matsayin Lauya

16 hours ago
Biyan Tukuici: Gwamna Yusuf Ya Ƙaddamar Da Tallafin Naira 50,000 Ga Mata 5,200 Duk Wata A Kano
Labarai

Biyan ‘Yan Fansho Naira Biliyan 22: NUP Da NLC Sun Bukaci A Yi Koyi Da Gwamna Abba

17 hours ago
Kasar Sin Ta Nuna Alhinin Rasuwar Tsohon Shugaban Nijeriya Buhari
Labarai

Za A Dinga Tunawa Da Buhari A Matsayin Waliyyi A Siyasar Nijeriya —Dakta Zangina

18 hours ago
Next Post
Gwamna Buni Na Jam’iyyar APC Ya Lashe Zaben Gwamnan Jihar Yobe

Gwamna Buni Na Jam'iyyar APC Ya Lashe Zaben Gwamnan Jihar Yobe

LABARAI MASU NASABA

sallah

Yadda Hauhawar Farashin Kayan Abinci Ya Ragu A Nijeriya

July 19, 2025
Shettima

Nijeriya Za Ta Rika Samun Naira Tiriliyan Uku A Aikin Tatsar Rogo Duk Shekara – Kashim

July 19, 2025
Fyade

Nijeriya Na Kashe Naira Miliyan 4.3 A Kullum Don Ciyar Da Wadanda Ke Jiran Hukuncin Kisa

July 19, 2025
APC

2027: Gangamin ‘Yan Adawa Ya Sa APC Fafutukar Neman Mafita

July 19, 2025
Dangote

Dalilin Da Ya Sa Dangote Ya Jinjina Wa Hukumar NPA

July 18, 2025
Philippines Na Zama Tushen Tashin Hankali A Tekun Kudancin Kasar Sin

Philippines Na Zama Tushen Tashin Hankali A Tekun Kudancin Kasar Sin

July 18, 2025
2027: Atiku, Obi Da Amaechi Za Su Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Takarar Shugaban Kasa A ADC

2027: Atiku, Obi Da Amaechi Za Su Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Takarar Shugaban Kasa A ADC

July 18, 2025
Kasar Sin Ta Gano Ma’adanin Yuraniyom Mafi Daraja A Karkashin Kasa Mai Zurfi

Kasar Sin Ta Gano Ma’adanin Yuraniyom Mafi Daraja A Karkashin Kasa Mai Zurfi

July 18, 2025
majalisar kasa

Kirkirar Sabbin Jihohi Da Kananan Hukumomi Sun Dabaibaye Sauraron Jin Ra’ayoyin Gyaran Tsarin Mulki

July 18, 2025
Ƙwallon Mata: Nijeriya Ta Lallasa Zambia Da Ci 5-0

Ƙwallon Mata: Nijeriya Ta Lallasa Zambia Da Ci 5-0

July 18, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.