• English
  • Business News
Friday, October 10, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Nazarin Dabarun Koyarwa Da Amfaninsu (15)

by Idris Aliyu Daudawa
11 months ago
Koyarwa

Na karshe kan wannan maudu’in

7.Dabarar tattaunawa ta magana a bangaren karatun digiri na biyu hakan na taimakawa yadda daliban da ake koyamawa za su iya nazari,da gane yadda za su ji matsalolin ta hanyar amfani da binciken kimiyya.

Daga cikin abubuwan da suka fi muhimmanci  wadanda suka kamata a kula da su lokacin da za’ayi amfani da dabarun koyarwa ta bayani sun hada da wadannan abubuwan.

  • Bankin Duniya Da IMF Na Kassara Tsarin Ilimin Jami’o’i A Nijeriya – ASUU
  • Sin Da Brazil Da Afrika Ta Kudu Da AU Sun Kaddamar Da Shawarar Hadin Gwiwa Ta Kasa Da Kasa Don Baiwa Kowa Damar Cin Gajiyar Ilimin Kimiyya

1.Bukatar shiryawa da zama dole dangane da darasin ta wannan hanyar, saboda maganar gaskiya abin miuhimmancin da ya shaf ilimi da abinda darasin ko maudu’in ya kunsa, hanyoyin da za’ayi da suka hada da yadda shi Malamin da daliban za su  tafiyar da lamari wato yadda zai koya masu da kuma yadda yake bukatar abinda suka koya ya amfane su.

2.Bayyana abubuwan da su daliban za su yi:,hakanan ma abubuwan da shi Malamin za iyi, kai har ma da yadda za’a tafiyar da shi lamarin da zai bada dama ta tattaunawar.

LABARAI MASU NASABA

Minista Nnaji Ya Yi Ƙarar Jami’ar UNN Kan Rikicin Takardun Kammala Makaranta

Uwargidan Shugaban Ƙasa, Remi Tinubu, Ta Nuna Damuwa Kan Ƙarancin Malamai A Duniya

3.Sa ido ko lura lokacin da ake yin tattaunawar, domin ta hakan ne su daliban za su kara maida hankali kan abubuwan da ake koya masu, suna kuma iya yin tambayoyi da kuma sa ido da lura, ba tare da sai sun tashi daga inda suke zaune ba, saboda kada su samar da wata matsala.

Kammalawa

Wannan karatun ko darasin da aka koyar akwai abubuwan da aka karu dasu wadanda suka fi muhimmanci sune:

1.Hanyar koyarwa wata kimiyya ce da take da hanyoyinta da kuma dokoki, wadanda ana iya lura da su, ayi Nazari, magana kan yadda suke ,daga nan kuma sai a koyi darussan.Magana kan dacewar Malami wajen amfani da dabarun koyarwa, abin na iya sanadiyar bunkasa ilimi gaba daya abinda ya hada da bincike- binciken da ake  yi domin  cimma burin.

2.Koyarwa na da hanyoyin da ake yenta wadanda suka fi muhimmanci sune lacca,tattaunawa, zama kan kujerar zama ta jagoranci kan abinda za’ ayi, musayar ra’ayi, da dai sauransu.

3.Dabarar koyarwa ta lacca irin wadda ake yiwa dalibai tana da matukara amfani, wadda ta fi mafani ita ce tana bukatar Malami ace ya san lamarin lokacin da yake shirya darasin da kuma gabatar da shi, wajen yin amfani da abubuwan da suka hada da wasu abubuwan da za’a iya gani a fuska,yadda idanu suke kasancewa,yadda murya take kasancewa da darasin da ake yin magana akan darussan da ake ayi wadanda basu da muhimmanci shi ne yadda shi Malamin yake iya kokarinsa wajen ayyana abubuwan da ake cimmawa, da kuma  aikin sa yayi bayani da daidaita duk wani abinda ya shigewa masu koyo duhu.

4.Dabarar koyarwa ta musayar ra’ayi tana daya daga cikin dabarun koyarwa masu kyau saboda yadda take da amfani a cikin aji,saboda yawan tambayoyi da Malami yake yi lokacin yin mu’amalar shi da dalibai,domin shine yake bada amsoshi ta mafani da ma’anoni daban- daban.

5.Babbar kujerar da ake da ita ma wata dabara ce ta koyarwa, inda ake koyo ta hanyar bincike, ganowa, tattaunawa,da kuma sauran dabaru ana amincewa da su, saboda suna bukatar hadin gwiwa ne tsakanin Malami da daliban shi, inda shi ma zai karfafa masu niyyarsu su yi bincike, tunani, da kuma gano yadda lamarin yake.

Wannan shine na karshe cikin ikon Allah kuma mako mai zuwa za mu fara kan maudu’in daya shafi ‘amfanin tsarin yadda Malami zai koyar.’

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Minista Nnaji Ya Yi Ƙarar Jami’ar UNN Kan Rikicin Takardun Kammala Makaranta
Ilimi

Minista Nnaji Ya Yi Ƙarar Jami’ar UNN Kan Rikicin Takardun Kammala Makaranta

October 6, 2025
Uwargidan Shugaban Ƙasa, Remi Tinubu, Ta Nuna Damuwa Kan Ƙarancin Malamai A Duniya
Ilimi

Uwargidan Shugaban Ƙasa, Remi Tinubu, Ta Nuna Damuwa Kan Ƙarancin Malamai A Duniya

October 5, 2025
Jami’ar Ibadan Ta Bude Sashen Karatu A Gida Ta Intanet
Ilimi

Jami’ar Ibadan Ta Bude Sashen Karatu A Gida Ta Intanet

October 4, 2025
Next Post
Halartar Shugaba Xi Taron APEC Da G20, Da Ziyarar Aiki A Peru Da Brazil Sun Kasance Wata Hanyar Sada Zumunta Da Hadin Gwiwa

Halartar Shugaba Xi Taron APEC Da G20, Da Ziyarar Aiki A Peru Da Brazil Sun Kasance Wata Hanyar Sada Zumunta Da Hadin Gwiwa

LABARAI MASU NASABA

An Jinjinawa Tallafin Kamfanonin Sin Ga Tsarin Bunkasa Masana’antun Senegal

An Jinjinawa Tallafin Kamfanonin Sin Ga Tsarin Bunkasa Masana’antun Senegal

October 9, 2025
Masu Kallon Fina-Finai Na Sin Sun Gamsu Da Fina-Finan Da Aka Gabatar A Lokacin Hutun Bikin Murnar Ranar Kafuwar Sabuwar Kasar Sin Ta 2025

Masu Kallon Fina-Finai Na Sin Sun Gamsu Da Fina-Finan Da Aka Gabatar A Lokacin Hutun Bikin Murnar Ranar Kafuwar Sabuwar Kasar Sin Ta 2025

October 9, 2025
‘Yansanda Sun Kama Motar Hilux Ɗin Da Aka Sace A Kano A Hanyar Zuwa Nijar

‘Yansanda Sun Kama Motar Hilux Ɗin Da Aka Sace A Kano A Hanyar Zuwa Nijar

October 9, 2025
Sin Na Ci Gaba Da Goyon Bayan Kawo Karshen Rikicin Gaza

Sin Na Ci Gaba Da Goyon Bayan Kawo Karshen Rikicin Gaza

October 9, 2025
TCN

Jami’an Tsaro Sun Cafke Ɓarayin Kayayyakin Turakun Wutar Lantarki Na Hanyar Mando Zuwa Jos

October 9, 2025
An Yi Tafiye-tafiye Miliyan 16.34 Da Suka Shafi Shiga Da Fita Daga Kasar Sin Yayin Hutun Kwanaki 8 Na Kasar 

An Yi Tafiye-tafiye Miliyan 16.34 Da Suka Shafi Shiga Da Fita Daga Kasar Sin Yayin Hutun Kwanaki 8 Na Kasar 

October 9, 2025
Nijeriya Ta Yi Asarar Ganga Miliyan 13.5 Na Ɗanyen Mai Ta Hanyar Sata Da Zagon-ƙasa – NEITI

Nijeriya Ta Yi Asarar Ganga Miliyan 13.5 Na Ɗanyen Mai Ta Hanyar Sata Da Zagon-ƙasa – NEITI

October 9, 2025
Duniya Ta Kara Ganin Bunkasuwar Sin a Lokacin Hutun Murnar Ranar Kafuwar Sabuwar Kasar

Duniya Ta Kara Ganin Bunkasuwar Sin a Lokacin Hutun Murnar Ranar Kafuwar Sabuwar Kasar

October 9, 2025
Fursunoni Ba Za Su Samu Damar Kada Kuri’a Ba A Zaben 2023 – INEC

Batun Umarnin Kotu Na Kama Tsohon Shugaban INEC Ƙage Ne Kawai – Shugaban Jam’iyyar AA 

October 9, 2025
An Samu Karuwar Sayayya Yayin Hutun Bikin Kafuwar Kasar Sin

An Samu Karuwar Sayayya Yayin Hutun Bikin Kafuwar Kasar Sin

October 9, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.