Jam’iyyar PDP ta nada tsohon shugaban majalisar dattawa, Adolphus Wabara a matsayin mukaddashin shugaban kwamitin amintattu na jam’iyyar bayan da Walid Jibrin ya yi murabus, a taron kwamitin amintattu da yake gudana a Abuja yanzu haka.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp