A yammacin jiya Alhamis, Madam Peng Liyuan, uwargidan shugaban kasar Sin Xi Jinping, ta ziyarci cibiyar wasannin kwaikwayo na gargajiyar kasar Sin, wadda ke yankin al’adun na West Kowloon, a yankin musamman na Hong Kong, don fahimtar halin wurin, da yadda yake samun ci gaba, inda ta kuma tattauna da ma’aikatan wurin. (Mai fassara: Bilkisu Xin)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp