• English
  • Business News
Thursday, November 6, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Philippines Tana Kan Wata Hanya Mai Hadari

by CGTN Hausa
2 years ago
philippines

Jiya Lahadi, kasashen Amurka da Japan da Australiya da Philippines sun yi hadin kan gabatar da atisayen soja a tekun kudancin kasar Sin. Kafofin yada labarai na Philippines sun ruwaito cewa, kasashen hudu sun nuna karfin sojinsu a fili, don tinkarar kasar Sin. Philippines tana son dogara da karfin kasashen waje kan batun tekun kudancin kasar Sin da ma jawo hankalin kasa da kasa, duba da taron kolin kasashen Amurka da Japan da Philippines da za a gudanar a Washington. A tsakar wannan rana, rundunar sojin ‘yantar da jama’ar kasar Sin reshen kudancin Sin ya gudanar da sintiri na teku da sama nan da nan, Sin ba za ta bar kowa ya tada zaune tsaye a tekun kudancin kasar ba.

Tun shekarar bara, Philippines ta yi ta kutsa kai cikin sararin teku dake kusa da tsibirin Huangyan da sashen tudun ruwa na Ren’ai Jiao don tada hankali. Kwanan baya, ta kutsa cikin sashen tudun ruwa na Wire the reef, har ta gudanar da haramtaccen aiki a sararin tekun dake dab da sashen tudun ruwa na Houteng wato “Iroquois Reef”. Mene ne dalilin Philippines game da wadannan matakan da ta dauka, wasu manazarta na ganin cewa, tana son tsanantar da halin da ake ciki a wannan yanki ne har ya jawo hankalin kasa da kasa.

  • Jakadan Sin A Amurka: Sabon Karfin Samar Da Hajoji Da Hidimomi Masu Karko Ya Inganta Ci Gaban Sin Da Duniya

Philippines ta kan bayyana yadda take kishin zaman lafiya a yankin, amma ainihin matakin da ta dauka na tada zaune tsaye ne. Hakikanin dalilin da ya haddasa hakan shi ne wasu kasashe suna rura wuta da ma goyon bayan kasar. An ce, Philippines na matukar dogaro da kasashe masu karfi a bangaren soji da tsaro, kuma su wadannan kasashe suna sarrafa Philippines ta hanyar ba da tallafi da yin atisayen soja da sintiri cikin hadin kai da sauransu. Manufar Philippines game da batun tekun kudancin Sin yanzu, tana zama abin da Amurka ke amfani da shi wajen dakile kasar Sin. Kuma matukar dogaran da Philiphines take yi wa sauran kasashe na jefa ta cikin wani yanayi mai hadari. (Amina Xu)

LABARAI MASU NASABA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki
Daga Birnin Sin

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka
Daga Birnin Sin

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025
Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

November 5, 2025
Next Post
hisba

Hisba Ta Cafke Mata 7 Da Ake Zargi Da Satar Yadidduka A Kano

LABARAI MASU NASABA

Za Mu Ƙara Ƙaimi Wajen Kai Wa ‘Yan Bindiga Hare-Hare Ta Sama – Hafsan Sojin Sama

Za Mu Ƙara Ƙaimi Wajen Kai Wa ‘Yan Bindiga Hare-Hare Ta Sama – Hafsan Sojin Sama

November 6, 2025
Garkuwa: Sarkin Gobir Ya Bukaci Agajin Gaggawa Daga Gwamnatin Sakkwato

An Kama Wani Mutum Kan Zargin Kashe Matarsa A Sakkwato

November 6, 2025
Amnesty International Ta Soki Tinubu Kan Yi Wa Masu Laifin Take Haƙƙin Ɗan Adam Afuwa

Tinubu Ya Nemi Amincewar Majalisa Don Karɓo Rancen N1.15trn Don Cike Giɓin Kasafin Kuɗin 2025

November 6, 2025
Jirgin Ƙasa Ya Murƙushe Direban Adaidaita Sahu Da Fasinja A Jos

Jirgin Ƙasa Ya Murƙushe Direban Adaidaita Sahu Da Fasinja A Jos

November 6, 2025
Osimhen Ya Kafa Tarihi A Gasar Zakarun Turai Bayan Zura Ƙwallo 3 A Ragar Ajax

Osimhen Ya Kafa Tarihi A Gasar Zakarun Turai Bayan Zura Ƙwallo 3 A Ragar Ajax

November 6, 2025
Ɓarayi Sun Shiga Ofishin Shugaban Karama Hukuma A Kano, Sun Tafka Sata

Ɓarayi Sun Shiga Ofishin Shugaban Karama Hukuma A Kano, Sun Tafka Sata

November 6, 2025
Gwamnatin Tinubu “Kasuwa Ce Mara Amfani Ga Talaka” – PDP

Majalisa Ta Ɗage Tantance Ministan Tinubu Saboda Rashin Rahoton Tsaro

November 6, 2025
Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.