Ramadan: Azumi Na 17
Birane Magrib Alfijir
Abakaliki 6:37 5:12
Abeokuta 6:57 5:31
Abuja/Suleja 6:43 5:15
Akure 6:49 5:23
Akwanga/Keffi/Nasarawa 6:39 5:11
Auchi 6:45 5:19
Ankpa/Ayangba 6:40 5:13
Argungu 6:54 5:03
Azare/Jama’are 6:32 5:00
Bama 6:18 4:46
Bauchi/Ningi 6:33 5:03
Benin 6:48 5:23
Bichi 6:40 5:08
Bida 6:47 5:19
Birnin Gwari 6:45 5:05
B/Kebbi/Gwandu/Jega 6:55 5:22
Birnin Kudu/Gwaram 6:33 5:03
Biu 6:23 4:53
Calabar 6:36 5:13
Damaturu 6:25 4:53
Daura/Dambatta 6:39 5:06
Dutse 6:36 5:04
Dutsinma/Jibia 6: 44 5:11
Enugu 6:40 5:15
Funtua/Tsafe 6:44 5:11
Gombe 6:27 4:55
Gumi 6:52 5:20
Gusau/K/ Namoda 6:46 5:13
Gwadabawa 6:52 5:19
Hadejia/Gumel 6:34 5:01
Ibadan/Ife 6:54 5:27
Ilesha/Baruba 6:57 5:29
Ilorin/Kaiama 6:53 5:25
Jalingo/Lau/Gashaka 6:25 4:57
Jere 6:42 5:12
Jos/Saminaka 6:36 5:06
Kabba 6:47 5:20
Kafanchan/Kachia 6:39 5: 09
Kafin Maiyaki 6:40 5:08
Kaduna 6:42 5:12
Kano 6:39 5:07
Katsina 6:43 5:10
Kontagora/Zuru 6:50 5:20
Lafia 6:38 5:10
Lagos 6:56 5:30
Lokoja/Idah 6:44 5:17
Maiduguri/Mubi/Gwoza 6:19 4:47
Makurdi 6:37 5:10
Minna 6:46 5:16
Missau 6:29 4:59
Mokwa/New Bussa 6:52 5:24
Monguno 6:18 4:45
Nguru/Gashua 6:30 4:57
Ogbomosho 6:54 5:27
Okene 6:46 5:19
Onitsha 6:43 5:18
Oyo 6:55 5:28
Port Harcourt/Owerri 6:41 5:18
Potiskum 6:28 4:56
Shagamu 6:55 5:29
Sakoto 6:52 5:19
Takum/Wukari 6:31 5:04
Warri 6:47 5:22
Langtang/Wase Shendam 6:32 5:04
Wurno 6:51 5:18
Yola/Numan 6:21 4:53
Zaria 6:41 5:11
Cotonou-Benin 7:00 5:35
Ndjamena-Chad 6:13 4:41
Niamey-Niger 7: 05 5:30
Zinder-Niger 6:38 5:03
Garoua-Cameroun 6: 17 4:51
Yaounde-Cameroun 6: 23 5:00
MAJJIYA: MAJALISAR YADA MUSULUNCI, da ke Kaduna
Faɗakarwa:
Wasiyyoyin Manzon Allah (SAW) Guda 5
Abu Huraira ya ruwaito cewa Manzon Allah S.A.W ya ce: “Waye zai karbi waɗannan kalmomi guda biyar daga gare ni ya yi amfani da su ko ya sanar da wanda zai yi amfani da su?”; Sai Abu Huraira (RA) ya ce “Ni zan karɓa ya Ma’aikin Allah.” Sai Manzon Allah (SAW) ya riƙe hannusa ya maimaita masa kalmomin kamar haka, ya ce: 1.”Ka guji aikata saɓo, za ka zama wanda ya fi kowa bauta a cikin mutane. 2. Ka yarda da abin da Allah ya baka, za ka fi kowa arziki cikin mutane. 3. Ka kyautata wa maƙwabcinka, za ka zamo (cikakken) Mumini. 4. Ka so wa mutane abin da kake so wa kanka, za ka kasance (cikakken) Musulmi. 5. Kada ka yawaita dariya, domin yawan dariya na kashe zuciya.”
Daga Silsilatul Ahadisus Sahiha 930
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp