• English
  • Business News
Tuesday, November 4, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Raya Dangantaka Tsakanin Sin Da Rasha Zai Amfanawa Duniya Baki Daya

by CMG Hausa
3 years ago
Sin da Rasha

LABARAI MASU NASABA

Sarkin Kasar Spaniya Zai Kawo Ziyara Kasar Sin

Sin Ta Yi Watsi Da Zargin Trump Dangane Da Gwajin Nukiliya A Asirce

A yau ne, mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Wang Wenbin, ya jagoranci taron namema labarai na yau kullum. Inda ya bayyana cewa, bunkasa dangantakar hadin gwiwa bisa manyan tsare-tsare, tsakanin kasashen Sin da Rasha ba wai kawai al’ummomin kasashen biyu za su amfana ba, har ma da duniya baki daya. 

Ziyarar da shugaban kasar Sin Xi Jinping zai kai kasar Rasha, wata ziyara ce da za ta samar da zaman lafiya. Bangarorin biyu za su yi aiki da tsarin hadin gwiwa na gaskiya bisa ka’idojin rashin nuna son kai, da rashin takalar juna, da rashin hari ga bangarori na uku, da inganta alakar demokuradiyyar kasa da kasa, da ba da gudummawa don ci gaban duniya.

  • Shugaba Xi Jinping Zai Kai Ziyarar Aiki Kasar Rasha

Wang Wenbin ya bayyana cewa, game da batun Ukraine kuwa, kasar Sin na tsayawa tsayin daka kan batun zaman lafiya, da tattaunawa, da daidaita tsari na tarihi. Takardar da aka fitar kwanan nan kan “Matsayin kasar Sin game da warware rikicin siyasar Ukraine” ta kunshi manufa da adalci na kasar Sin kan batun kasar Ukraine. Kasar Sin za ta tsaya tsayin daka kan wannan matsayi, za kuma ta taka rawar gani wajen inganta shawarwarin zaman lafiya.

Dangane da ziyarar da shugaban kasar Brazil Luiz Inacio Lula da Silva zai kawo kasar Sin, Wang Wenbin ya ce, ya yi imanin cewa, wannan ziyara za ta sa kaimi ga bunkasuwar dangantakar abokantaka bisa manyan tsare-tsare tsakanin kasashen Sin da Brazil zuwa wani sabon matsayi, da bayar da sabbin gudummawa wajen tabbatar da zaman lafiya da wadata a shiyyar da ma duniya baki daya. (Mai fassarawa: Ibrahim)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Sarkin Kasar Spaniya Zai Kawo Ziyara Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Sarkin Kasar Spaniya Zai Kawo Ziyara Kasar Sin

November 3, 2025
Sin Ta Yi Watsi Da Zargin Trump Dangane Da Gwajin Nukiliya A Asirce
Daga Birnin Sin

Sin Ta Yi Watsi Da Zargin Trump Dangane Da Gwajin Nukiliya A Asirce

November 3, 2025
An Bude Taron Kasuwanci Na Duniya Na 18 A Macau
Daga Birnin Sin

An Bude Taron Kasuwanci Na Duniya Na 18 A Macau

November 3, 2025
Next Post
Dan Bindiga Ya Shiga Hannu, Ya Bayyana Yadda Ya Kashe Mutum 15 A Katsina

'Yansanda Sun Cafke Wadanda Ake Zargi Da Kai Wa Ayarin El-Rufai Hari

LABARAI MASU NASABA

Sarkin Kasar Spaniya Zai Kawo Ziyara Kasar Sin

Sarkin Kasar Spaniya Zai Kawo Ziyara Kasar Sin

November 3, 2025
Sin Ta Yi Watsi Da Zargin Trump Dangane Da Gwajin Nukiliya A Asirce

Sin Ta Yi Watsi Da Zargin Trump Dangane Da Gwajin Nukiliya A Asirce

November 3, 2025
An Bude Taron Kasuwanci Na Duniya Na 18 A Macau

An Bude Taron Kasuwanci Na Duniya Na 18 A Macau

November 3, 2025
“Ƴan Adawa Sun Wuce Gona da Iri — Wike Ya Soki Masu Goyon Bayan  Trump

“Ƴan Adawa Sun Wuce Gona da Iri — Wike Ya Soki Masu Goyon Bayan  Trump

November 3, 2025
Shugabannin Wasu Kasashe Za Su Halarci Baje Kolin CIIE Karo Na Takwas A Birnin Shanghai

Shugabannin Wasu Kasashe Za Su Halarci Baje Kolin CIIE Karo Na Takwas A Birnin Shanghai

November 3, 2025
Li Qiang Zai Halarci Bikin Bude Taron CIIE Na 8 Da Sauran Ayyuka

Li Qiang Zai Halarci Bikin Bude Taron CIIE Na 8 Da Sauran Ayyuka

November 3, 2025
Likitocin Gwamnati Sun Zargi Gwamnatin Tarayya Da Yaɗa Bayanai Na Karya

Likitocin Gwamnati Sun Zargi Gwamnatin Tarayya Da Yaɗa Bayanai Na Karya

November 3, 2025
Bikin Baje Kolin CIIE Zai Samarwa Najeriya Karin Damammaki

Bikin Baje Kolin CIIE Zai Samarwa Najeriya Karin Damammaki

November 3, 2025
Chadi Ta Rufe Iyakarta Da Nijeriya Bisa Dalilan Tsaro

Chadi Ta Rufe Iyakarta Da Nijeriya Bisa Dalilan Tsaro

November 3, 2025
Sin Ta Yi Allah Wadai Da Illata Fararen Hula Tare Da Fatan Gaggauta Kawo Karshen Yaki A Sudan

Sin Ta Yi Allah Wadai Da Illata Fararen Hula Tare Da Fatan Gaggauta Kawo Karshen Yaki A Sudan

November 3, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.