• English
  • Business News
Wednesday, October 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Shekaru 62 Na Gwamnan Kano Sun Yi Albarka – Auwal Lawal

byBello Hamza
9 months ago
Auwal

Shugaban Asibitin Kwararru na Best Choice dake Kano Auwal Lawal Muhammad ya taya Gwamna Abba Kabir Yusuf murnar cika shekaru 62 da haihuwa, inda ya bayyana shi a matsayin shugaba mai hangen nesa da himma wajen yiwa al’umma hidima cikin wata sanarwa da ya sanyawa hannu, Alh Auwal ya ce, “Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Sarki da ya ba mu dama da lokaci na shaida zagayowar ranar haihuwar ka.

  • Babban Bankin Kasar Sin Ya Zayyana Abubuwan Da Suka Shafi Kudi Da Za A Ba Da Fifiko A Shekarar 2025
  • Babban Bankin Kasar Sin Ya Zayyana Abubuwan Da Suka Shafi Kudi Da Za A Ba Da Fifiko A Shekarar 2025

Ya yaba da nasarorin da gwamnan ya samu a fannin ilimi, kiwon lafiya, da samar da ababen more rayuwa, yana mai cewa hakan na nuni da irin kishi da jajircewarsa wajan ci gaban jihar Kano.

Lawal ya yaba wa kokarin da gwamnan ya kawo cikin kankanen lokaci, inda ya ce hakan sun zama abin koyi ga sauran gwamnoni, kuma ya bar tarihi da zaba jima ana tunawa dashi.

Ya kuma nuna jin dadinsa kan yadda Kano ke sauyawa cikin gaggawa karkashin Gwamna Abba Kabir Yusuf (Abba Gida Gida). Salon shugabancin Gwamna Abba Kabir Yusuf a cewar Lawal ya kawo sauyi mai kyau ga jihar Kano.

A cewar Lawan “Yunkurinsa na tabbatar da gaskiya da rikon amana da shugabanci na gari ya sa jama’a ke girmama shi da kuma yaba masa kan ayyukan dayake aiwatarwa.

LABARAI MASU NASABA

Kafa ‘Yansandan Jihohi Na Da Matuƙar Muhimmanci Wajen Magance Matsalar Rashin Tsaro

Tinubu Na Son A Saka Hannun Jari Da Kuɗaɗen Fansho A Ɓangaren Mai Da Iskar Gas

Shugaban Asibitin ya kuma yaba kan kokarin da gwamnan keyi na inganta fannin kiwon lafiya, inda ya bada misali da yadda Gwamnan ke gyarawa da inganta asibitoci, samar da kayan aikin likitanci na zamani, da horar da ma’aikatan lafiya.

Ya kuma yaba da ayyukan da gwamnan ya yi a fannin ilimi da suka hada da gina sabbin makarantu, gyara wadanda ake da su, da kuma samar da kayayyakin ilimi.

Daga bisa kwamaret Auwal Lawan ya yaba wa gwamnan bisa sadaukarwa da tsantsar tausayi da yake nunawa, wadanda hakan ke tasiri a rayuwarsu.

Yayin da Gwamna Injiya Abba Kabir Yusuf ke murnar cika shekaru 62 a duniya, Lawal ya yi addu’ar Allah ya kara masa lafiya da basira da kuma kwarin gwiwa na ci gaba da yi wa al’ummar jihar Kano hidima.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Majalisa Ta Nemi Jami’an Tsaro Su Ceto Daliban Jami’ar Gusau 30 Da Aka Sace
Labarai

Kafa ‘Yansandan Jihohi Na Da Matuƙar Muhimmanci Wajen Magance Matsalar Rashin Tsaro

October 8, 2025
Tinubu
Manyan Labarai

Tinubu Na Son A Saka Hannun Jari Da Kuɗaɗen Fansho A Ɓangaren Mai Da Iskar Gas

October 8, 2025
Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa
Labarai

Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

October 8, 2025
Next Post
Na Ɗauki Rarara Tamkar Mahaifi A Wajena – Tijjani Asase

Na Ɗauki Rarara Tamkar Mahaifi A Wajena - Tijjani Asase

LABARAI MASU NASABA

Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana

Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana

October 8, 2025
Majalisa Ta Nemi Jami’an Tsaro Su Ceto Daliban Jami’ar Gusau 30 Da Aka Sace

Kafa ‘Yansandan Jihohi Na Da Matuƙar Muhimmanci Wajen Magance Matsalar Rashin Tsaro

October 8, 2025
Adadin Kudaden Da Gidajen Sinima Na Sin Suka Tara Yayin Hutun Bikin Ranar Kasa Ya Haura Yuan Biliyan 1.7

Adadin Kudaden Da Gidajen Sinima Na Sin Suka Tara Yayin Hutun Bikin Ranar Kasa Ya Haura Yuan Biliyan 1.7

October 8, 2025
Tinubu

Tinubu Na Son A Saka Hannun Jari Da Kuɗaɗen Fansho A Ɓangaren Mai Da Iskar Gas

October 8, 2025
Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

October 8, 2025
Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

October 8, 2025
Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

October 8, 2025
Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

October 8, 2025
ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

October 8, 2025
Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

October 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Go to mobile version