Shugaban kasar Sin, kuma babban sakataren kwamitin kolin JKS Xi Jinping, ya gana da wakilan ma’aikata da suka yi fice a fannonin ayyukan gwamnati.
Xi Jinping, wanda ya gana da wakilan zakakuran ma’aikatan a Talatar nan a birnin Beijing, lokacin da suke halartar taron ba da lambobin yabo, a babban dakin taruwar jama’a, ya bukace su da su kara kwazo, wajen cimma karin nasarori a fannoni daban daban. (Mai fassara: Saminu Alhassan)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp