A safiyar ranar 13 ga wannan wata, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tashi daga birnin Beijing ta jirgin saman musamman, zuwa birnin Lima dake kasar Peru don halartar taron kwarya kwarya na 31 na shugabannin kungiyar hadin gwiwar tattalin arziki ta kasashen Asiya da Pacifik wato APEC tare da kai ziyara a kasar Peru, bisa gayyatar da shugabar Jamhuriyar Peru, Dina Ercillia Boluarte Zegarra ta yi masa. (Zainab Zhang)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp