Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Madam Hua Chunying ta sanar yau Jumma’a, cewar shugaban kasar Sin Xi Jinping zai kai ziyarar aiki kasar Rasha daga ranar 20 zuwa 22 ga wata, bisa gayyatar da takwaransa na kasar Rasha Vladimir Putin ya yi masa.(Kande Gao)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp