A daren yau Jumma’a 28 ga wata ne, aka yi bikin kaddamar da gasar wasannin motsa jiki ta daliban jami’o’in kasa da kasa a lokacin zafi karo na 31, a birnin Chengdu na lardin Sichuan dake kudu maso yammacin kasar Sin, inda shugaban kasar Xi Jinping, ya sanar da bude gasar.
Rahotannin na cewa, ‘yan wasanni 6,500 daga kasashe da yankuna 113, za su halarci gasar ta birnin Chengdu. (Murtala Zhang)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp