Shugaban kasar Benin Patrice Talon, ya sauka a birnin Beijing a yau Alhamis, domin gudanar da ziyarar aiki ta yini 4, bisa gayyatar da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi masa.
Wannan ne karon farko da shugaban na Benin ke ziyartar Sin cikin shekaru 5. (Mai fassara: Saminu Alhassan)
Talla