Da yammacin Larabar nan ce, shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya iso nan birnin Beijing, hedkwatar kasar Sin, don fara ziyarar aiki daga 5 zuwa 7 ga wata bisa ziyarar takwaransa na kasar Xi Jinping.
Wannan shi ne karo na uku da Macron ya kawo ziyara kasar Sin bayan hawansa karagar mulki a matsayin shugaban kasar Faransa, kuma ziyararsa ta farko a kasar Sin a wa’adinsa na biyu na shugabancin kasar. (Amina Xu)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp