• English
  • Business News
Thursday, November 6, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Shugaban Kasar Mauritius Ya Yi Imani Da Samun Kyakkyawar Makomar Raya Dangantakar Dake Tsakanin Kasarsa Da Kasar Sin

by CMG Hausa
3 years ago
Mauritius

LABARAI MASU NASABA

CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST

Baje Kolin CIIE Ya Bayar Da Tabbaci Ga Duniya

Shugaban kasar Mauritius Prithvirajsing Roopun ya yi imani a kwanakin baya cewa, yayin da ake cika shekaru 50 da kulla dangantakar diplomasiyya a tsakanin Mauritius da Sin, za a samu kyakkyawar makoma game da raya dangantakar dake tsakanin kasashen biyu.

Shugaba Roopun ya bayyana hakan yayin da yake halartar liyafar murnar ranar cika shekaru 73 da kafuwar Jamhuriyar Jama’ar kasar Sin a ofishin jakadancin Sin dake kasar Mauritius a Port Louis, babban birnin kasar. Kana firaministan kasar Mauritius Pravind Kumar Jugnauth wanda shi ma ya halarci liyafar ya bayyana cewa, kasarsa abokiyar kasar Sin ce, yana fatan kasashen biyu za su kara yin mu’amala da juna da kuma zurfafa hadin gwiwarsu.

  • Yunkurin Amurka Da Birtaniya Da Australiya Na Yin Hadin Gwiwa Kan Jirgin Karkashin Ruwa Mai Amfani Da Makamashin Nukiliya Ya Ci Tura

Jakadan Sin dake kasar Mauritius Zhu Liying ya jaddada a cikin jawabinsa cewa, shekarar bana shekara ce ta cika shekaru 50 da kulla dangantakar diplomasiyya a tsakanin Sin da Mauritius.

Sin tana dora muhimmanci sosai ga dangantakar dake tsakanin kasashen biyu, kana tana fatan kara amincewar juna kan harkokin siyasa tare da kasar Mauritius, da kara yin mu’amala kan manyan tsare-tsare, da zurfafa hadin gwiwarsu a kokarin raya kyakkyawar makomarsu tare. (Zainab)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST
Daga Birnin Sin

CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST

November 6, 2025
Baje Kolin CIIE Ya Bayar Da Tabbaci Ga Duniya
Daga Birnin Sin

Baje Kolin CIIE Ya Bayar Da Tabbaci Ga Duniya

November 6, 2025
Manufofin Sin Na Yaki Da Sauyin Yanayi: Gani Ya Kori Ji
Daga Birnin Sin

Manufofin Sin Na Yaki Da Sauyin Yanayi: Gani Ya Kori Ji

November 6, 2025
Next Post
ASUU: Tambuwal Ya Umarci Malaman Jami’ar Jihar Sakkwato Da Su Koma Bakin Aiki

ASUU: Tambuwal Ya Umarci Malaman Jami’ar Jihar Sakkwato Da Su Koma Bakin Aiki

LABARAI MASU NASABA

CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST

CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST

November 6, 2025
Baje Kolin CIIE Ya Bayar Da Tabbaci Ga Duniya

Baje Kolin CIIE Ya Bayar Da Tabbaci Ga Duniya

November 6, 2025
Gwamnatin Tarayya Ta Amince da Gina Sabbin Gidaje Ga Alƙalai, Da Samar Da Ruwa A  FCT

Gwamnatin Tarayya Ta Amince da Gina Sabbin Gidaje Ga Alƙalai, Da Samar Da Ruwa A  FCT

November 6, 2025
Manufofin Sin Na Yaki Da Sauyin Yanayi: Gani Ya Kori Ji

Manufofin Sin Na Yaki Da Sauyin Yanayi: Gani Ya Kori Ji

November 6, 2025
Shugaba Xi Ya Jaddada Bukatar Gina Ingantaccen Yankin Ciniki Cikin ’Yanci Na Tashar Ruwa Ta Hainan

Shugaba Xi Ya Jaddada Bukatar Gina Ingantaccen Yankin Ciniki Cikin ’Yanci Na Tashar Ruwa Ta Hainan

November 6, 2025
Amurka Ta Yi Barazanar Ƙwace Kadarorin Ƙungiyoyin Makiyaya A Nijeriya 

Amurka Ta Yi Barazanar Ƙwace Kadarorin Ƙungiyoyin Makiyaya A Nijeriya 

November 6, 2025
A Karon Farko An Gabatar Da Ka’idar Kasa Da Kasa Ta Fasahar 5G Mai Amfani Ga Masana’antu

A Karon Farko An Gabatar Da Ka’idar Kasa Da Kasa Ta Fasahar 5G Mai Amfani Ga Masana’antu

November 6, 2025
Gwamnatin tarayya

Ta’addanci Ba Zai Yi Nasara Ba A Ƙasarmu — Tinubu

November 6, 2025
Bikin Baje Kolin CIIE: Da Abokin Daka Ake Shan Gari

Bikin Baje Kolin CIIE: Da Abokin Daka Ake Shan Gari

November 6, 2025
Za Mu Ƙara Ƙaimi Wajen Kai Wa ‘Yan Bindiga Hare-Hare Ta Sama – Hafsan Sojin Sama

Za Mu Ƙara Ƙaimi Wajen Kai Wa ‘Yan Bindiga Hare-Hare Ta Sama – Hafsan Sojin Sama

November 6, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.