• English
  • Business News
Thursday, November 6, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Shugaban Zambia: Kudurorin Hadin Gwiwar Sin Da Afirka Da Sin Ta Gabatar Za Su Bunkasa Nasarar Hadin Kan Sassan 2 

by CGTN Hausa and Sulaiman
1 year ago
Zambia

Shugaban kasar Zambia Hakainde Hichilema ya ce, kudurorin hadin gwiwar kasar Sin da kasashen Afirka 10 da Sin ta gabatar, za su bunkasa nasarar hadin kan sassan biyu. Kuma hakan ya shaida yadda Sin da kasashen Afirka ke aiki tare wajen bunkasa kansu.

Shugaba Hichilema ya ce, hadin gwiwar sassan ya shafi fannonin raya tattalin arziki, da cinikayya da zuba jari, da raya ilimi, da al’adu da zamantakewa, da kyautata jin dadin jama’a, da samar da isasshen abinci da makamashi.

  • Matsakaicin Adadin Fasinjoji Dake Bin Titunan Mota A Biranen Kasar Sin Ya Doshi Miliyan 200 A Duk Rana
  • An Yi Bikin “Rubutu A Samaniya: Labari Na A Kasar Sin” Na Murnar Cika Shekaru 75 Da Kafuwar Jamhuriyar Jama’ar Kasar Sin A Jamus

Shugaban na Zambia, wanda ya bayyana hakan yayin zantawarsa da kafar watsa labarai ta kasar Sin, yayin taron dandalin FOCAC da ya gabata a kwanan baya, ya ce kasashen Afirka za su iya tallafawa duniya wajen sauya akala zuwa samar da ci gaba ba tare da gurbata muhalli ba. Tasirin wannan sauyi kuwa, na iya samar da ci gaban tattalin arziki maras gurbata muhalli, da cin gajiyar makamashi maras gurbata muhalli, wadanda ka iya samar da yanayin duniya mai inganci da dorewa.

LABARAI MASU NASABA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

Har ila yau, a kan wannan turba, za a iya samar da karin guraben ayyukan yi a kasashen nahiyar da ma kasar Sin, kuma ma’anar hakan za ta zarce moriyar Afirka da Sin kadai. (Saminu Alhassan)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki
Daga Birnin Sin

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka
Daga Birnin Sin

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025
Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

November 5, 2025
Next Post
Sin Na Matukar Adawa Da Karin Haraji Daga Gwamnatin Amurka

Sin Na Matukar Adawa Da Karin Haraji Daga Gwamnatin Amurka

LABARAI MASU NASABA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025
Majalisar Dattawa

Majalisa Ta Amince Da Ɗaurin Shekaru 14 A Gidan Yari Ga Malamai Masu Cin Zarafin Mata A Jami’o’i

November 5, 2025
Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

November 5, 2025
Dantsoho Ya Nemi Hadin Kan Kasashen Afrika Wajen Bunkasa Tashoshin Jiragen Ruwa

Dantsoho Ya Nemi Hadin Kan Kasashen Afrika Wajen Bunkasa Tashoshin Jiragen Ruwa

November 5, 2025
Nazarin Cgtn: Kasashe Masu Tasowa Sun Yi Kira Da A Inganta Tsarin Tafiyar Da Harkokin Duniya

Nazarin Cgtn: Kasashe Masu Tasowa Sun Yi Kira Da A Inganta Tsarin Tafiyar Da Harkokin Duniya

November 5, 2025
Gwamna Yusuf

Malam Triump: Ƙungiyoyin Ɗariƙun Sufaye Sun Maka Gwamnan Kano A Kotu

November 5, 2025
An Rufe Canton Fair Na 138 A Guangzhou

An Rufe Canton Fair Na 138 A Guangzhou

November 5, 2025
Sabbin Ministoci

Majalisa Ta Nuna Damuwa Kan Rahoton Yiwuwar Asarar Dala Biliyan 300 A Badaƙalar Ɗanyen Mai

November 5, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.