Alkaluman hukuma sun nuna cewa, an gudanar da tafiye tafiye da yawan su ya haura miliyan 274, yayin hutun ranar ma’aikata ta bana a kasar Sin, adadin da ya karu kan na shekarar bara da kaso 70.83 bisa dari. (Saminu Alhassan)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp