Alkaluman ma’aikatar cinikayyar kasar Sin, sun nuna yadda adadin sayayyar amfanin gona ta yanar gizo ta karu da kaso 9.2 bisa dari a shekara guda, inda a bara darajar sayayyar ta kai kudin Sin yuan biliyan 531.38, wato kwatankwacin dalar Amurka biliyan 78.58.
Alkaluman sun nuna karuwar da fannin ya samu da sama da kaso 6.4 bisa dari, idan an kwatanta da na shekarar 2021. (Mai fassarawa: Saminu Alhassan)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp