Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ya bayyana a yau Alhamis cewa, kasar Sin ba ta gamsu ba kuma tana adawa da sanarwar da sakataren harkokin wajen Amurka Anthony Blinken ya bayar, inda ya ce Amurka tana matukar karfafawa hukumar lafiya ta duniya WHO gwiwa da ta gayyaci Taiwan ta halarci taron na WHO na bana. (Mai fassara: Yahaya)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp