Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Wang Wenbin, ya bayyana cewa, kasarsa ta bukaci Amurka, da ta kalli dangantakar dake tsakanin Sin da Amurka bisa gaskiya da idon basira.
Wang Wenbin ya bayyana hakan ne, jiya Laraba yayin wani taron manema labarai da aka saba gudanarwa, lokacin da aka bukaci ya yi karin haske, game da wani kwamiti da majalisar wakilan Amurka ta kafa a kan kasar Sin.(Mai fassarawa: Ibrahim daga CMG Hausa)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp