• English
  • Business News
Wednesday, November 5, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Ta Yi Kira Ga Kwamitin Tsaron MDD Da Kada Ya Yi Watsi Da Bincike Game Da Fashewar Bututun Gas Na Nord Stream

by CGTN Hausa and Sulaiman
1 year ago
Sin

Mataimakin wakilin dindindin na kasar Sin a MDD Geng Shuang, ya yi kira ga kwamitin tsaron MDD da kada ya yi watsi da bincike, game da fashewar bututun iskar gas din nan na Nord Stream, kana kada kwamitin ya kawar da kai, ko yin fuska biyu game da binciken lamarin.

Shekaru biyu ke nan da suka wuce, aka samu aukuwar fashewar bututun iskar gas na Nord Stream dake shimfide a tekun Baltic, wanda hakan ya haifar da mummunan tasiri ga hada hadar makamashi ta duniya, da kalubale ga yanayin muhallin halittun ruwa, da tsaron jiragen ruwa na dakon hajoji.

  • Kasar Sin Na Kokarin Tabbatar Da Zaman Lafiya Da Ci Gaba A Duniya
  • Wakilin Sin Ya Bukaci Sassan Somaliya Da Su Kara Azamar Warware Sabani Ta Hanyar Tattaunawa

Geng Shuang, wanda ya yi tsokacin yayin zaman kwamitin tsaron game da batun bututun nan Nord Stream, ya kara da cewa, cikin shekaru 2 da suka gabata, sassan kasa da kasa na ta bibiyar ci gaban binciken da ake yi don gane da wannan lamari, kuma kwamitin tsaron ya kammala tattaunawa daban daban, inda da yawa daga mambobin kwamitin ke ci gaba da kiraye-kirayen yin adalci, da kaucewa nuna son kai, da neman kwararru masu bincike su gaggauta gabatar da gaskiyar abun da ya faru, tare da hukunta masu hannu cikin aikata wannan ta’asa. To sai dai kuma abun takaici a cewar jami’in har yanzu ba a kai ga karshen wannan batu ba.

LABARAI MASU NASABA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

Game da kudurin da aka gabatar yayin zaman, wanda Geng ya bayyana da mai kunshe da adalci, wanda kuma ya tattaro damuwar dukkanin sassa, bisa daidaito, ya yi fatan dukkanin sassa masu ruwa da tsaki a wannan batu za su kara azamar tattaunawa, da gaggauta cimma yarjejeniya game da daftarin, ta yadda za a iya aikewa duniya wani sahihin sako game da wannan muhimmin batu. (Mai fassara: Saminu Alhassan)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki
Daga Birnin Sin

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka
Daga Birnin Sin

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025
Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

November 5, 2025
Next Post
FIFA Ta Dakatar Da Eto’o Zuwa Kallon Wasanni Har Tsawon Watanni Shida

FIFA Ta Dakatar Da Eto’o Zuwa Kallon Wasanni Har Tsawon Watanni Shida

LABARAI MASU NASABA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025
Majalisar Dattawa

Majalisa Ta Amince Da Ɗaurin Shekaru 14 A Gidan Yari Ga Malamai Masu Cin Zarafin Mata A Jami’o’i

November 5, 2025
Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

November 5, 2025
Dantsoho Ya Nemi Hadin Kan Kasashen Afrika Wajen Bunkasa Tashoshin Jiragen Ruwa

Dantsoho Ya Nemi Hadin Kan Kasashen Afrika Wajen Bunkasa Tashoshin Jiragen Ruwa

November 5, 2025
Nazarin Cgtn: Kasashe Masu Tasowa Sun Yi Kira Da A Inganta Tsarin Tafiyar Da Harkokin Duniya

Nazarin Cgtn: Kasashe Masu Tasowa Sun Yi Kira Da A Inganta Tsarin Tafiyar Da Harkokin Duniya

November 5, 2025
Gwamna Yusuf

Malam Triump: Ƙungiyoyin Ɗariƙun Sufaye Sun Maka Gwamnan Kano A Kotu

November 5, 2025
An Rufe Canton Fair Na 138 A Guangzhou

An Rufe Canton Fair Na 138 A Guangzhou

November 5, 2025
Sabbin Ministoci

Majalisa Ta Nuna Damuwa Kan Rahoton Yiwuwar Asarar Dala Biliyan 300 A Badaƙalar Ɗanyen Mai

November 5, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.