Fitacciyar ‘yar fim a masana’antar Nollywood wacce ta auri musulmi, Jaruma Mercy Aigbe ta bayyana yadda Shigar matan Musulmai ke burge ta.
Ta kara da cewa, wannan ba komai ba ne wata rana ta zamo daya daga cikin Musulmai.
Ta bayyana hakan ne a shafinta na Instagram a ranar Lahadin da ta gabata yayin da take nuna farin cikin ta da Irin Sabuwar shigarta.
Jarumar dai ita ce mata ta biyu ga wani dan kasuwar harkar fina-finai, Kazim Adeoti wanda aka fi sani da Adekaz.
Yabo: Legit.ng Hausa
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp