• English
  • Business News
Friday, October 31, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Tabbas Za’a Karyata Jita-Jitar Dake Shafawa Jihar Tibet Bakin Fenti

by CMG Hausa
2 years ago
Tibet

Jihar Tibet ta kasar Sin ta samu ‘yanci cikin lumana, a ranar 23 ga watan Mayun shekara ta 1951, al’amarin da ya tona asirin wasu gungun mutanen kasashen waje, na balle jihar daga cikin kasar Sin.

Kana tun daga ranar, Tibet ta shiga sabon tarihi, inda miliyoyin bayi manoma suka samu ‘yancin kai, da cikakken tabbacin kare hakkin dan Adam da zama ginshikan kasa, ta hanyar yiwa jihar Tibet gyare-gyare bisa tafarkin demokuradiyya.

  • Kamfanin Yutong Ya Kaddamar Da Motocin Bas Na Farko Masu Amfani Da Wutar Lantarki A Najeriya

Wasu alkaluma sun shaida irin ci gaban da aikin tabbatar da kare hakkin dan Adam ya haifar a jihar, inda yawan GDPn jihar ta Tibet a shekarar 2022, ya karu har sau 346.8, idan aka kwatanta da na shekara ta 1951.

Sa’annan matsakaicin yawan shekarun al’ummar jihar ya karu daga 35.5 a farkon lokacin da aka ‘yantar da jihar, har zuwa 72.19 a halin yanzu. Kana, kafin Tibet ta samu ‘yanci, yawan mutanen jihar da ba su taba shiga makaranta ba ya zarce kaso 95 bisa dari, amma yanzu, an kusan kawar da irin wannan matsala, har ma an kafa wani tsarin samar da ilimi ba tare da karbar kudi ba, na tsawon shekaru 15.

Tibet na kara samun ci gaba, amma akwai wasu ‘yan siyasar kasashen yammacin duniya, wadanda har yanzu suka yi biris da matukar kokarin da gwammatin kasar Sin ta yi na kyautata rayuwar al’ummar jihar, da rura wutar rikici kan batun da ya shafi hakkin dan Adam.

LABARAI MASU NASABA

Sin Da Amurka Suna Taimaka Wa Juna Da Samun Wadata Tare

Xi Jinping Ya Halarci Kwarya-Kwaryan Taron Shugabannin APEC Na 32 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Babban dalilin da ya janyo ci gaban Tibet, shi ne ci gaban da duk kasar Sin ta samu. A halin yanzu, ana kokarin zamanantar da duk kasar, kuma Tibet tana nan cikin sabon mafari. Idan za’a iya hada ci gaban Tibet da ci gaban duk kasa tare, hakkin dan Adam a jihar zai kara tabbata, kana, al’ummar jihar za su kara jin dadin rayuwa. Babu tantama, za’a karyata jita-jitar dake yunkurin shafawa jihar Tibet bakin fenti. (Murtala Zhang)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Sin Da Amurka Suna Taimaka Wa Juna Da Samun Wadata Tare
Daga Birnin Sin

Sin Da Amurka Suna Taimaka Wa Juna Da Samun Wadata Tare

October 31, 2025
Xi Jinping Ya Halarci Kwarya-Kwaryan Taron Shugabannin APEC Na 32 Tare Da Gabatar Da Jawabi
Daga Birnin Sin

Xi Jinping Ya Halarci Kwarya-Kwaryan Taron Shugabannin APEC Na 32 Tare Da Gabatar Da Jawabi

October 31, 2025
An Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Na Tattaunawa Kan Kirkire-kirkire Da Bude Kofa Da Raba Damar Samun Ci Gaba A Colombo
Daga Birnin Sin

An Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Na Tattaunawa Kan Kirkire-kirkire Da Bude Kofa Da Raba Damar Samun Ci Gaba A Colombo

October 30, 2025
Next Post
Taron G7 Ya bar Jaki Yana dukan Teki

Taron G7 Ya bar Jaki Yana dukan Teki

LABARAI MASU NASABA

Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

NPA Da Ƙungiyar Injiniyoyi Ta Yi Haɗaka Don Bunƙasa Tashoshin Jiragen Ruwa

October 31, 2025

Ranar Foliyo Ta Duniya: Muna Fatan Ganin Karshen Cutar Foliyo A Jihar Katsina -Zulaihat Dikko Radda

October 31, 2025
Yan Nijeriya Na Ɗanɗana Kuɗarsu Kan Jinkirta Cire Tallafin Mai – Sarki Sanusi

Yan Nijeriya Na Ɗanɗana Kuɗarsu Kan Jinkirta Cire Tallafin Mai – Sarki Sanusi

October 31, 2025
Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

Allah Ya Kai Manzon Allah (SAW) Muƙami Na Babban Yabo A Cikin Komai

October 31, 2025
Sin Da Amurka Suna Taimaka Wa Juna Da Samun Wadata Tare

Sin Da Amurka Suna Taimaka Wa Juna Da Samun Wadata Tare

October 31, 2025
Xi Jinping Ya Halarci Kwarya-Kwaryan Taron Shugabannin APEC Na 32 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Xi Jinping Ya Halarci Kwarya-Kwaryan Taron Shugabannin APEC Na 32 Tare Da Gabatar Da Jawabi

October 31, 2025
Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

October 31, 2025
Matsalar Talauci Da Rashin Tsawon Rai Da ‘Yan Nijeriya Ke Fuskanta

Matsalar Talauci Da Rashin Tsawon Rai Da ‘Yan Nijeriya Ke Fuskanta

October 31, 2025
Matsalar Tsaro: Ko Sabbin Shugabannin Rundunar Soji Za Su Kawo Sauyi?

Matsalar Tsaro: Ko Sabbin Shugabannin Rundunar Soji Za Su Kawo Sauyi?

October 31, 2025
An Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Na Tattaunawa Kan Kirkire-kirkire Da Bude Kofa Da Raba Damar Samun Ci Gaba A Colombo

An Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Na Tattaunawa Kan Kirkire-kirkire Da Bude Kofa Da Raba Damar Samun Ci Gaba A Colombo

October 30, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.