Sarakunan Habe
Gidan Durdawa
1.Sarkin Katsina Kumayau 2.Sarkin Katsina Rumba Rumba 3.Sarkin Katsina Bataretare 4.Sarkin Katsina Jin Marata
5.Sarkin Katsina Yankatsari 6. Sarkin Katsina Jibda Yaki (Sanau)
Gidan Korau
7.Muhammadu Korau 1348 – 1398
8.Usman Maje 1398 – 1405 (9). Ibrahim Soro 1405 – 1408(10) Marubuci 1408 – 1426
11.Muhammadu Turare 1426 – 1436
12.Ali Murabus 1436 – 1462(13) Ali Karya 1462 – 1475(14) Usman Tsaga Rana 1475 – 1525
15.Usman Damisa Gudu 1525 – 1531
- Ibrahim Maje 1531 – 1599
- Malam
- Yusufu 1599 – 1613
- Abdulkadir 1613 – 1615
20.Ashafa 1615 – 1615(21) Gabdo 1615 – 1625
22.Muhammadu Wari 1625 – 1637.
23.Muhammadu Tsaga Rana 1637 – 1649
24.Mai Daraye 1649 – 1660
- Sulaiman 1660 – 1673
- Usman Tsaga Rana 1673 – 1692
27.Toyariru 1692 – 1705
- Yanka Tsari
- Uban Yara I 1705 – 1708
- Uban Yara II 1708 – 1740
- Jan Hazo (Dan Uban Yara) 1740 – 1751
- Tsaga Rana 1751 – 1764
33.Muhammadu Kayiba 1764 – 1771
- Karya Giwa 1771 – 1788
- Giwa Agwaragi 1788 – 1802
- Gozo 1802 – 1804
37.Bawa Dan Giwa 1804 – 1805
- Muhammadu Maremawa 1805 – 1806
39.Magajin Haladu 1806 – 1807
Sarakunan Fulani
Dallazawa:
40.Umarun Dallaje 1807 – 1835
- Muhammadu Bello 1835 – 1844
42.Saddiƙu 1344 – 1869 Ahmadu Rufa’i
- 1869 – 1869
44). Ibrahim 1869 – 1882
45.Musa 1882 – 1887
- Abubakar 1887 – 1905
- Yero 1905 – 1906
Sullubawa
48.Muhammadu Dikko 1906 – 1944
49.Usman Nagogo 1944 – 1981
50.Muhammad Kabir Usman 1981-2008
51.Abdulmumini Kabir Usman 2008 zuwa yanzu.