An fi sanin tsarin kusurwa uku a matsayin tsari mafi ba da fa’idar halitta, kuma tsarin dunkulewar aikin ba da ilmi da kimiyya da kwararru na Sin ya yi kama da tsarin kusurwa uku, hakan ya sa yake da ingantaccen karfin zamanintar da al’ummar Sinawa a sabon zamani. Wannan mataki ne da gwamnatin Sin ke dauka dake hada tarihi da kirkire-kirkire tare don raya kasar. (Amina Xu)












