• English
  • Business News
Sunday, November 2, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Xi Jinping: Gasar Olympics Alama Ce Ta Hadin Gwiwa Da Zumunci Da Ci Gaban Da Aka Samu Ta Fuskar Koyi Da Juna a Bangaren Al’adu

by Sulaiman and CGTN Hausa
1 year ago
Xi

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi shawarwari da takwaransa na kasar Faransa Emmanuel Macron a fadar Élysée dake Paris hedkwatar kasar Faransa yau watanni 2 da suka gabata. Kafin shawarwarinsu, matan shugabannin biyu sun baiwa juna tsaraba. 

Xi Jinping ya ba Macron wutar yola ta Olympics ta birnin Beijing, yayin da Macron ya mayar masa wutar yola ta Olympics ta birnin Paris. Xi Jinping ya ce, Faransa kasa ce mai karfin wasannin motsa jiki, kuma yana fatan za a cimma nasarar gudanar da gasar yadda ya kamata. Ya ce Sin za ta tura tawagoginta mafiya kwarewa zuwa gasar.

  • Me Ya Sa Hamas Da Fatah Suka Iya Samun Sulhu Tsakaninsu Karkashin Shiga Tsakanin Kasar Sin?
  • Me Ya Sa Aka Yi Taron Sulhu Tsakanin Mabambantan Bangarori Na Palasdinu a Beijing?

Xi Jinping ya dade yana mai da hankali kan harkokin wasan motsa jiki, dake zama gadar kara dankon zumuncin kasa da kasa da mu’ammalar jama’ar kasashe daban-daban, kuma yana dukufa kan inganta sha’anin Olympics, da ma ci gaba da hanzarta kafa kyakkyawar makomar bil Adam ta bai daya.

LABARAI MASU NASABA

Sin: Katsalandan Cikin Harkokin Kamfani Da Netherlands Ta Yi Ya Kawo Tsaiko Ga Tsarin Masana’antu Da Samar Da Kayayyaki Na Duniya

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Duniya Kan Kirkire-Kirkire Da Bude Kofa Da Ci Gaba Na Bai Daya A Nijeriya

Xi Jinping na da alaka mai zurfi da gasar Olympics duba da cewa, ya zama shugaban rukunin share fagen gasar Olympics da gasar masu bukata ta musamman ta Beijing a shekarar 2008, da aiwatar da aikin neman iznin shirya gasar Olympics ta lokacin hunturu da gasar masu bukata ta musamman a Beijing a shekarar 2022, tare da cimma nasarar gudanar da su.

Yayin da Xi Jinping ya yi ziyarar aiki a kasar Faransa a watan Mayun bana, ya bayyana cewa, “gasar Olympics, alama ce ta hadin gwiwa da zumunci da kuma ci gaban da aka samu ta fuskar koyi da juna a bangaren al’adu”, kalmomin da ya fadi sun bayyana mutuntawarsa ga mabanbantan al’adu da nagartattun abubuwan dake kunshe cikin ruhin Olmpics, wato amincewa da juna da zumunta da hadin gwiwa da dai sauransu. (Amina Xu)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Sin: Katsalandan Cikin Harkokin Kamfani Da Netherlands Ta Yi Ya Kawo Tsaiko Ga Tsarin Masana’antu Da Samar Da Kayayyaki Na Duniya
Daga Birnin Sin

Sin: Katsalandan Cikin Harkokin Kamfani Da Netherlands Ta Yi Ya Kawo Tsaiko Ga Tsarin Masana’antu Da Samar Da Kayayyaki Na Duniya

November 1, 2025
An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Duniya Kan Kirkire-Kirkire Da Bude Kofa Da Ci Gaba Na Bai Daya A Nijeriya
Daga Birnin Sin

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Duniya Kan Kirkire-Kirkire Da Bude Kofa Da Ci Gaba Na Bai Daya A Nijeriya

November 1, 2025
Sabbin ‘Yan Saman Jannatin Kasar Sin Sun Shiga Tashar Sararin Samaniya Ta Kasar
Daga Birnin Sin

Sabbin ‘Yan Saman Jannatin Kasar Sin Sun Shiga Tashar Sararin Samaniya Ta Kasar

November 1, 2025
Next Post
Game Da Tsadar Rayuwa A Nijeriya

Game Da Tsadar Rayuwa A Nijeriya

LABARAI MASU NASABA

Yadda Ƴan Mata Ke Kashe Kuɗaɗe Wajen Yi Wa Samarinsu Hidima

Yadda Ƴan Mata Ke Kashe Kuɗaɗe Wajen Yi Wa Samarinsu Hidima

November 1, 2025
Tinubu Ya Kaddamar Da Ayyuka Bakwai A Jami’ar Ilori

Tinubu Ya Kaddamar Da Ayyuka Bakwai A Jami’ar Ilori

November 1, 2025
Rikicin PDP Ya Ƙara Ta’azzara Yayin Da Ɓangarori Ke Dakatar Da Juna

Rikicin PDP Ya Ƙara Ta’azzara Yayin Da Ɓangarori Ke Dakatar Da Juna

November 1, 2025
Sin: Katsalandan Cikin Harkokin Kamfani Da Netherlands Ta Yi Ya Kawo Tsaiko Ga Tsarin Masana’antu Da Samar Da Kayayyaki Na Duniya

Sin: Katsalandan Cikin Harkokin Kamfani Da Netherlands Ta Yi Ya Kawo Tsaiko Ga Tsarin Masana’antu Da Samar Da Kayayyaki Na Duniya

November 1, 2025
An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Duniya Kan Kirkire-Kirkire Da Bude Kofa Da Ci Gaba Na Bai Daya A Nijeriya

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Duniya Kan Kirkire-Kirkire Da Bude Kofa Da Ci Gaba Na Bai Daya A Nijeriya

November 1, 2025
Sabbin ‘Yan Saman Jannatin Kasar Sin Sun Shiga Tashar Sararin Samaniya Ta Kasar

Sabbin ‘Yan Saman Jannatin Kasar Sin Sun Shiga Tashar Sararin Samaniya Ta Kasar

November 1, 2025
Xi Jinping Ya Tattauna Da Shugaban Koriya Ta Kudu Lee Jae-myung 

Xi Jinping Ya Tattauna Da Shugaban Koriya Ta Kudu Lee Jae-myung 

November 1, 2025
Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

Babban Burina Zama Fitacciyar Jaruma A Duniya —Aisha Umar

November 1, 2025
Xi: A Hada Kai Wajen Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik

Xi: A Hada Kai Wajen Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik

November 1, 2025
Dalibin Jami’ar Jos Ya Kashe Abokinsa Ya Binne Gawar A Rami

Dalibin Jami’ar Jos Ya Kashe Abokinsa Ya Binne Gawar A Rami

November 1, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.