Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya aike da sako ga taron kasa da kasa kan harkokin diflomasiyya na kasar Sin, wanda aka gudanar Talatar nan a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin
An gudanar da taron ne domin tunawa da cika shekaru 10 da kafuwar manufar kasar Sin na abota, da sahihanci, da moriyar juna, da hada kai da kasashe a fannin diflomasiyya. (Ibrahim)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp