Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya amsa wasikar da tawagar jami’an ‘yan sandan kwantar da tarzoma na kasarsa suka aika masa, inda cikin martanin wasikar ya karfafa gwiwar su da su cimma nasarar samar da rundunar zamani ta musamman, daidai da mizanin kasa da kasa a fannin kwantar da tarzoma. (Mai fassara: Saminu Alhassan)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp