• English
  • Business News
Saturday, October 18, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Xi Ya Jaddada Aiwatar Da Muhimman Ka’idojin Babban Taron JKS A Cikin Rundunar Sojojin Kasar

by CMG Hausa
3 years ago
新华社照片,北京,2022年10月24日
    习近平出席军队领导干部会议并发表重要讲话
    10月24日下午,中共中央总书记、国家主席、中央军委主席习近平出席在京召开的军队领导干部会议并发表重要讲话。这是会议召开前,习近平亲切接见出席党的二十大解放军和武警部队全体代表、特邀代表、列席人员。
    新华社记者 李刚 摄

新华社照片,北京,2022年10月24日 习近平出席军队领导干部会议并发表重要讲话 10月24日下午,中共中央总书记、国家主席、中央军委主席习近平出席在京召开的军队领导干部会议并发表重要讲话。这是会议召开前,习近平亲切接见出席党的二十大解放军和武警部队全体代表、特邀代表、列席人员。 新华社记者 李刚 摄

Babban sakataren kwamitin kolin JKS Xi Jinping, ya umarci sojojin kasar da su yi nazari, da yada, da kuma aiwatar da ka’idojin jagorancin babban taron wakilan JKS karo na 20, da kara kaimi don cimma burin da aka sanya a gaba cika shekaru 100 da kafa rundunar ’yantar da jama’ar kasar Sin (PLS).

Xi, wanda har shi ne shugaban kasar Sin kana shugaban kwamitin kolin sojojin kasar, ya bayyana haka ne, lokacin da ya halarci taron manyan jami’an sojojin kasar.

  • Rundunar PLA Tana Ci Gaba Da Atisayen Hadin Gwiwa A Kewayen Taiwan

Ya bayyana cewa, babban taron wakilan JKS karo na 20 da aka kammala, yana da babbar ma’ana ga yunkurin kasar na gina kasa ta zamani a dukkan fannoni mai bin tsarin gurguzu, da ciyar da kasar gaba daga dukkan fannoni.

Bugu da kari, taron na da muhimmiyar ma’ana, a kokarin cimma burin da aka sanya gaba na cika shekaru 100 da kafa rundunar ’yantar da jama’a (PLA) da gina rundunonin soji da babu kamarsu a duniya baki daya.

Ya kuma jaddada cewa, ya kamata sojojin kasar su mayar da hankali wajen ganin sun cimma burinsu kafin a yi murnar cika shekaru 100 da kafuwar rundunar. Yana mai cewa, wannan shi ne babban aikin soja dake gabansu a cikin shekaru biyar din dake tafe. (Mai Fassarawa: Ibrahim Yaya)

LABARAI MASU NASABA

Ma’aikatar Cinikayyar Kasar Sin Ta Fitar Da Rahoton Shekarar 2025 Game Da Biyayyar Amurka Ga Ka’idojin WTO

An Kara Habaka Sabon Karfin Samar Da Kayayyaki Da Hidimomi Mai Dorewa a Cikin Watannin Tara Na Farkon Bana

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Ma’aikatar Cinikayyar Kasar Sin Ta Fitar Da Rahoton Shekarar 2025 Game Da Biyayyar Amurka Ga Ka’idojin WTO
Daga Birnin Sin

Ma’aikatar Cinikayyar Kasar Sin Ta Fitar Da Rahoton Shekarar 2025 Game Da Biyayyar Amurka Ga Ka’idojin WTO

October 17, 2025
An Kara Habaka Sabon Karfin Samar Da Kayayyaki Da Hidimomi Mai Dorewa a Cikin Watannin Tara Na Farkon Bana
Daga Birnin Sin

An Kara Habaka Sabon Karfin Samar Da Kayayyaki Da Hidimomi Mai Dorewa a Cikin Watannin Tara Na Farkon Bana

October 17, 2025
Tawagar Sin Ta Dindindin A Hukumar Fao Ta Fara Aiki
Daga Birnin Sin

Tawagar Sin Ta Dindindin A Hukumar Fao Ta Fara Aiki

October 17, 2025
Next Post
NDLEA Ta Cafke Mutum 192 Kan Safarar Miyagun Kwayoyi A Ebonyi

NDLEA Ta Cafke Mutum 192 Kan Safarar Miyagun Kwayoyi A Ebonyi

LABARAI MASU NASABA

Dalilin Bankin AfDB Na Yin Hadaka Da WFP Da IFPRI

Dalilin Bankin AfDB Na Yin Hadaka Da WFP Da IFPRI

October 18, 2025
An Fara Yi Wa Yara Miliyan 1.6 Rigakafi A Taraba

An Fara Yi Wa Yara Miliyan 1.6 Rigakafi A Taraba

October 18, 2025
Lewandowski Ba Zai Buga Wasan El Classico Ba

Lewandowski Ba Zai Buga Wasan El Classico Ba

October 18, 2025
Ƴansanda Sun Kama Gungun Masu Sojan Gona Suna Aikata Laifuka A Kano

Ƴansanda Sun Kama Gungun Masu Sojan Gona Suna Aikata Laifuka A Kano

October 18, 2025
Ƴan Bindiga Sun Kai Hari Ofishin Ƴansanda, Sun Kashe 2 A Kaduna

Ƴan Bindiga Sun Kai Hari Ofishin Ƴansanda, Sun Kashe 2 A Kaduna

October 18, 2025
Radda

Gwamnan Katsina Ya Bukaci Al’umma Su Hada Hannu Da Gwamnati Wajen Kawar Da Matsalar Tsaro

October 18, 2025
Yajin Aikin ASUU: Majalisar Dattawa Ta Tsoma Baki, Za Ta Gana Da Ministan Ilimi

Yajin Aikin ASUU: Majalisar Dattawa Ta Tsoma Baki, Za Ta Gana Da Ministan Ilimi

October 18, 2025
IMF

Fitar Da Kudi Ta Haramtacciyar Hanya Na Kara Dagula Matsalar Tattalin Arziki – IMF

October 18, 2025
majalisar kasa

Majalisar Wakilai Ta Gayyaci CBN Da Bankuna Kan Cire Wa Kwastomomi Kudi Ba Dalili

October 18, 2025
‘Yansanda Sun Kama Ɗan Bindiga Da Kuɗin Fansa Naira Miliyan 5 A Delta

Matashi Ya Kashe Ɗan Acaɓa Don Neman Kuɗin Auren Mace Ta Uku A Bauchi

October 17, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.