Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya jaddada bukatar inganta wani sabon zagaye na sabunta manyan na’urori da kayayyakin masarufi, da rage farashin jigilar kayayyaki.
Xi, wanda kuma shi ne babban sakataren kwamitin kolin Jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin, kana shugaban kwamitin koli na soja, ya bayyana haka ne a yayin da ya jagoranci taron kwamitin kolin kula da harkokin kudi da tattalin arziki.(Ibrahim)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp