Babban sakataren kwamitin kolin JKS Sin Xi Jinping, ya bukaci a kara kaimi wajen gudanar da gangamin kisan kasa game da kare lafiya da daukar kwararan matakai na kare lafiyar jama’a.
Xi, wanda har ila shi ne shugaban kasar Sin kuma shugaban kwamitin kolin aikin soja, ya ba da umarni game da bikin cika shekaru 70 da gangamin kishin kasa game da kiwon lafiya.(Ibrahim)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp