Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya yi kira da a yi kokarin shiryawa da karfafawa mata gwiwar bayar da gudunmowarsu ga zamanantar da kasar Sin.
Xi Jinping wanda kuma shi ne sakatare janar na JKS kuma shugaban rundunar sojin kasar, ya jaddada bukatar bin hanyar gurguzu mai sigar kasar Sin wajen samar da ci gaban mata.
Shugaban ya bayyana haka ne a yau Litinin, yayin ganawa da sabon shugabancin kungiyar mata ta kasar. (Fa’iza Mustapha)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp