Bisa gayyatar da shugaban kasar Amurka Joe Biden ya yi masa, shugaba Xi Jinping na kasar Sin zai ziyarci birnin San Francisco na kasar Amurka daga ranar 14 zuwa 17 ga watan Nuwamba, domin ganawa da Biden, tare da halartar taron shugabannin tattalin arziki na APEC. (Mai fassara: Ibrahim)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp