ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, November 13, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Ake Amfani Da Google Drive

by Ibrahim Sabo
3 years ago
Google

Menene Google Drive?

Google Dribe wata ma’ajiya ce da kamfanin google suka tanadarwa duk wanda ya mallaki account din ‘Gmail’ kuma kyauta ne. G-dribe ya kan ba da damar ajiya na kimanin wurin ajiya (storage space) 15GB kuma ya tsare maka shi, wato ya ba da tsaro (security) ingantacce.

Ya kan iya adana bayanai iri-iri, kama daga rubutu (document), murya (audio), hotuna (pictures) da kuma bidiyo (bideo).

ADVERTISEMENT

Yaya Google Drive Yake?

Mafi yawancin wayar hanu kirar (smartphones) tana zuwa da shi kuma kyauta yake a cikinta. Idan aka duba wayar da kyau cikin nutsuwa za a ga application din me suna Dribe kamar yadda yake a hoto.

LABARAI MASU NASABA

NDLEA Ta Ƙona Miyagun Ƙwayoyi Sama Da Kilo 52,000 A Kaduna

Jiga Jigan APC Sun Ziyarci Majalisar Wakilai Bayan Sauya Sheƙar Ƴan NNPP 2

Idan ba a samu ba, sai a sauke shi, wato a yi download daga google play store, zai sauke shi cikin a wayarka. Sai a bude shi, za a ga wadannan abubuwa; Sune kamar haka:1) Folder2) Upload3) Scan4) Google Docs4) Google Sheets5) Google Slides

Yaya Ake Ajiya A Google Dribe?

Yadda ake ajiya a google dribe shi ne, da farko za ka bude upload, nan take zai bude maka local storage, wato abubuwan da ke cikin wayarka (memory). Da zarar ya bude, sai a zabi abin da ake so a ajiye din.

Page wanda yake dauke da abubuwan da aka ajiye a cikinsa zai bayyana. Shi kenan an yi ajiya a cikin google dribe din, duk lokacin da ake bukata sai a yi amfani da shi.

Wani lokacin idanan ajiya (upload) sai ya nuna waiting for Wi-Fi. To hakan yana faruwa ne musamman idan wannan ne lokaci na farko da mutum ya fara amfani da google dribe din. A wasu lokutan kuma idan ana da matsalar network (data) ana fuskantar hakan.

Idan aka yi upload, sai a ga yana nuna waiting for Wi-Fi, to ga yadda za a yi masa. A saman wayarka akwai wasu layuka guda 3 a kwance daga gefen hagu (option) kusa da Search in Dribe, za a ga wani feji zai bude sai a danna Settings. Zai kara bude wa, to daga can kasa an rubuta ‘Data Usage’ a gefen rubutun akwai wani digo shudi (blue) sai a danna. Shi kenan wannan matsalar an yi maganinta.

Akwai abubuwa masu yawa wadanda google dribe kan iya taimaka wa wajen yin amfani da su. Google Dribe yana ba da damar ajiyar kowane irin file kamar yadda na muka ambata a baya. Za a iya adana file komai girmansa idan bai wuce nauyin 15GB ba.

Kadan daga cikin muhimman amfaninsa shi ne:1) Upload: Yadda za a dora abu a kan google dribe, kamar yadda na kawo misali a baya.2) Scan: Goigle dribe ya kan ba da damar yin scanning na takardu masu mahimmanci, kamar na karatu kuma a adana shi a cikin dribe, kuma ya kan ba da damar yin amfani da su a duk lokacin da ake da bukatarsu.

Kamar a wajen rijista ta yanar gizo, lokuta da dama a kan bukaci takardun kamala karatu ta hanyar tura wa a website na neman aiki ko scholarship da sauransu. Scan yana taimaka wa sosai wajen kiyayewa hadarin gobara, ruwa da abubuwa makamantansu da kan iya kawo lalacewar takardu ko batansu.

Idan kana da google dribe babu kai ba yawo da takardu a hannu.3) Folder: Folder tana taimaka wa wajen rarrabe files da aka adana. 4) Ana iya kara girman memory storage space daga 15GB zuwa 100GB,150GB, 200GB zuwa sama da hakan amma wannan siya ake yi, wato (Dribe Upgrade).

Za mu yi bayaninsa a nan gaba.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

NDLEA Ta Ƙona Miyagun Ƙwayoyi Sama Da Kilo 52,000 A Kaduna
Labarai

NDLEA Ta Ƙona Miyagun Ƙwayoyi Sama Da Kilo 52,000 A Kaduna

November 13, 2025
Jiga Jigan APC Sun Ziyarci Majalisar Wakilai Bayan Sauya Sheƙar Ƴan NNPP 2
Manyan Labarai

Jiga Jigan APC Sun Ziyarci Majalisar Wakilai Bayan Sauya Sheƙar Ƴan NNPP 2

November 13, 2025
NIQS Ta Buƙaci Gwamnati Ta Tsawatar Kan Tsadar Gidajen Haya A Manyan Birane
Labarai

NIQS Ta Buƙaci Gwamnati Ta Tsawatar Kan Tsadar Gidajen Haya A Manyan Birane

November 13, 2025
Next Post
Shin Gwamnatin Birtaniya Ta Saurari Kiran Kungiyar OAS Kan Tsibiran Malvinas

Shin Gwamnatin Birtaniya Ta Saurari Kiran Kungiyar OAS Kan Tsibiran Malvinas

LABARAI MASU NASABA

Xi Ya Bukaci Matasa Masanan Harkokin Sin Su Kasance Gada Tsakanin Sin Da Duniya

Xi Ya Bukaci Matasa Masanan Harkokin Sin Su Kasance Gada Tsakanin Sin Da Duniya

November 13, 2025
Shugabannin Sin Da Comoros Sun Taya Juna Murnar Cika Shekaru 50 Da Kafa Alakar Diplomasiyya Tsakanin Kasashensu 

Shugabannin Sin Da Comoros Sun Taya Juna Murnar Cika Shekaru 50 Da Kafa Alakar Diplomasiyya Tsakanin Kasashensu 

November 13, 2025
Sanarwar Taron Ministocin Harkokin Waje Na Kungiyar G7 Ba Ta Da Tushe

Sanarwar Taron Ministocin Harkokin Waje Na Kungiyar G7 Ba Ta Da Tushe

November 13, 2025
NDLEA Ta Ƙona Miyagun Ƙwayoyi Sama Da Kilo 52,000 A Kaduna

NDLEA Ta Ƙona Miyagun Ƙwayoyi Sama Da Kilo 52,000 A Kaduna

November 13, 2025
An Kafa Cibiyar Kiwon Lafiya Ta Hadin Gwiwa Ta Farko Tsakanin Sin Da Afirka A Guinea

An Kafa Cibiyar Kiwon Lafiya Ta Hadin Gwiwa Ta Farko Tsakanin Sin Da Afirka A Guinea

November 13, 2025
Jiga Jigan APC Sun Ziyarci Majalisar Wakilai Bayan Sauya Sheƙar Ƴan NNPP 2

Jiga Jigan APC Sun Ziyarci Majalisar Wakilai Bayan Sauya Sheƙar Ƴan NNPP 2

November 13, 2025
NIQS Ta Buƙaci Gwamnati Ta Tsawatar Kan Tsadar Gidajen Haya A Manyan Birane

NIQS Ta Buƙaci Gwamnati Ta Tsawatar Kan Tsadar Gidajen Haya A Manyan Birane

November 13, 2025
Dalilai 5 Da Suka Jefa Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafa Ta Kano Pillars Cikin Matsaloli A Kakar Wasa Ta 2024/25

Dalilai 5 Da Suka Jefa Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafa Ta Kano Pillars Cikin Matsaloli A Kakar Wasa Ta 2024/25

November 13, 2025
Sau Ɗaya Na Taɓa Da-nasanin Fitowa A Cikin Fim – Tanimu Akawu

Sau Ɗaya Na Taɓa Da-nasanin Fitowa A Cikin Fim – Tanimu Akawu

November 13, 2025
Nijeriya Za Ta Buga Gasar Kofin Duniya Na Shekarar 2026 – Gusau

Nijeriya Za Ta Buga Gasar Kofin Duniya Na Shekarar 2026 – Gusau

November 13, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.