• English
  • Business News
Sunday, September 14, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Za Ki Tsara Kwalliyarki Ranar Sallah

by Bilkisu Tijjani
2 years ago
in Ado Da Kwalliya
0
Yadda Za Ki Tsara Kwalliyarki Ranar Sallah
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Labarai Masu Nasaba

Gyaran Fuska Da Laushin Fata

Matsalar Al’ada Da Ciwon Mara Ga Mata

Assalamu alaikumu masu karatu barkammu da sake haduwa a cikin shirin namu mai albarka na ado da kwalliya.

Kamar yadda muka saba a kowace sallah da safe muna fita sallah idi, ya kamata uwargida ki shirya muku Mayan da zakusa tun da wuri, ba sai da safan ne za,a nemaba, za ki iya shirya ma kowannan ku kayan da zai sa tun da daddare, sannan ya kamata kisan karfe nawa maigida zai fita sallar idi kafin wannan lokacin kin tanadar masa ruwan wanka idan maiyi da ruwan zafi ne kin tanadi ruwa zafin wanka sa dazarar lokaci yayi ki hada masa ruwa ya shiga wanka kafin ya fito a wanka kin dakko masa kayan da zaisa tun daga mai turare roll on, singlet,   bodses, sai kayan da zai sa yaje idi ki tabbatar kome  ya yi  dai dai da kalal kayan  hula da takalmi da zai sa wato (to match) kenan, dazar ya fito a wanka ki zama kece madubin shi ki shiryashi tsaf.

Sannan idan kina da yaran  sai ki taimaka musu wajan shiri, idan kuma zasu iya shiryawa da kansu dama kin hada musu kayan da zasu sa tuntuni sun sani idan da mata sai kwalliya da zaki musu kafin babansa yafito sutafi idi.

Bayan sun tafi idi kafin su dawo sai kiyi kokari ki gama duk wani aiki naki, ki gyara gida kiyi turaran wuta gidan ki ya dau kamshi, sannan kema sai ki shiga wanka ki shirya kafin maigida ya dawo daga idi, da fatan uwargida kin yi dinki na zamani wanda zai ja hankalin maigida idan yadawo daga idi ya rude ya fara tunani anya kece wanda ya fita ya bari a gida saboda kin canja.


Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

Tags: AdoKwalliyaSallah
ShareTweetSendShare
Previous Post

An Yi Gangamin Nuna Goyon Bayan Falastinu A Bauchi

Next Post

Hukumar Kiwon Lafiya Ta Sin: Sin Ta Kafa Cibiyoyin Jiyya Na Shiyya-Shiyya 76 A Fadin Kasar

Related

Gyaran fuska
Ado Da Kwalliya

Gyaran Fuska Da Laushin Fata

2 weeks ago
Matsalar Al’ada Da Ciwon Mara Ga Mata
Ado Da Kwalliya

Matsalar Al’ada Da Ciwon Mara Ga Mata

3 weeks ago
Yadda Za A Magance Ciwon Sanyi (Infection) Da Tafarnuwa
Ado Da Kwalliya

Yadda Za A Magance Ciwon Sanyi (Infection) Da Tafarnuwa

4 weeks ago
Hanyoyin Da Za A Bi A Rage Yawan Zawarawa
Ado Da Kwalliya

Hanyoyin Da Za A Bi A Rage Yawan Zawarawa

1 month ago
Hanyoyin Gyaran Gashi
Ado Da Kwalliya

Hanyoyin Gyaran Gashi

2 months ago
Amfanin Kabewa A Jikin Mace
Ado Da Kwalliya

Amfanin Kabewa A Jikin Mace

2 months ago
Next Post
Hukumar Kiwon Lafiya Ta Sin: Sin Ta Kafa Cibiyoyin Jiyya Na Shiyya-Shiyya 76 A Fadin Kasar

Hukumar Kiwon Lafiya Ta Sin: Sin Ta Kafa Cibiyoyin Jiyya Na Shiyya-Shiyya 76 A Fadin Kasar

LABARAI MASU NASABA

An Karrama Fitattun Fina-Finai A Bikin “Golden Panda” Da Ya Gudana A Lardin Sichuan Na Kasar Sin

An Karrama Fitattun Fina-Finai A Bikin “Golden Panda” Da Ya Gudana A Lardin Sichuan Na Kasar Sin

September 14, 2025
Matashi Ya Rasa Ransa A Yunƙurin Satar Kyabul Ɗin Taransifoma A Maiduguri

Matashi Ya Rasa Ransa A Yunƙurin Satar Kyabul Ɗin Taransifoma A Maiduguri

September 14, 2025
‘Yansanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 8, Sun Kubutar Da Mutane 3 A Jihar Bauchi

An Kama Wani Sojan Gona Ɗauke Da Bindiga A Katsina

September 14, 2025
Rashin Tsaro Ya Sa Ƴan Gudun Hijira Mamaye Makarantun Benuwe Da Neja Da Katsina

NPA Ta Fara Aiki Da Sabon Tsarin ETO A Tashar Apapa

September 14, 2025
Sojojin Nijeriya Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 139, Sun Cafke 132 A Cikin Sati 2 —Hedikwatar Tsaro

Sojoji Sun Ceto Mutane 30 Da Aka Yi Garkuwa Da Su, Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Da Dama

September 14, 2025
Ɗalibai 750 Sun Amfana Da Bashin Karatu Na Naira Milyan 32.14 A Jihar Gombe

Ɗalibai 750 Sun Amfana Da Bashin Karatu Na Naira Milyan 32.14 A Jihar Gombe

September 14, 2025
Da Ɗumi-ɗumi: ‘Yansanda Sun Tarwatsa Masu Zanga-zangar Adawa Da Dokar Ta-ɓaci A Ribas

‘Yansanda Sun Ceto Yara 5 Da Aka Sace A Adamawa

September 14, 2025
Rashin Tsaro Ya Sa Ƴan Gudun Hijira Mamaye Makarantun Benuwe Da Neja Da Katsina

Dawowa Hutu Ya Tayar Da Hankalin Iyaye Saboda Ƙarin Kuɗin Makaranta

September 14, 2025
Likitoci

NARD Ta Janye Yajin Aikin Gargaɗi Da Ta Fara

September 14, 2025
APC Na Ƙoƙarin Tarwatsa Mu Ne Saboda Kar Mu Ƙwaci Mulki A 2027 – ADC

APC Na Ƙoƙarin Tarwatsa Mu Ne Saboda Kar Mu Ƙwaci Mulki A 2027 – ADC

September 14, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.