• English
  • Business News
Wednesday, October 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

‘Yan Nijeriya Miliyan 14 Sun Yi Bikin Murnar Karɓar Kyautar N23m Daga Bankin STANBIC IBTC

‘Yan Nijeriya Sun Karɓi Naira Miliyan 23 Daga Stanbic IBTC Saboda Ajiyar Kuɗi Karo Na 4 A Garabasa Ta 4

byLeadership Hausa
2 months ago
Daga hagu zuwa dama: Aboluwade Margaret O., Koodinetan Yankin Kudu maso Yamma na Hukumar Kula da Gasa da Kare Haƙƙin Masu Amfani da Kaya (FCCPC); Stephen Uloko Agbo, wanda ya yi nasara a gasar; Ayinla Omolara Tawa, wacce ta yi nasara a gasar; Oluwafemi Samson A., wanda ya yi nasara a gasar; da Emmanuel Aihevba, Shugaban Sashen Hulaɗa da Jama'a, Bankin IBTC Bank, a wajen gabatar da caki ga waɗanda suka yi nasara a watan Mayu da Yuni na gasar Reward4Saving Promo Season 4, da kuma babban zaɓen farko na kowane watanni huɗu, wanda aka gudanar kwanan nan a Legas.

Daga hagu zuwa dama: Aboluwade Margaret O., Koodinetan Yankin Kudu maso Yamma na Hukumar Kula da Gasa da Kare Haƙƙin Masu Amfani da Kaya (FCCPC); Stephen Uloko Agbo, wanda ya yi nasara a gasar; Ayinla Omolara Tawa, wacce ta yi nasara a gasar; Oluwafemi Samson A., wanda ya yi nasara a gasar; da Emmanuel Aihevba, Shugaban Sashen Hulaɗa da Jama'a, Bankin IBTC Bank, a wajen gabatar da caki ga waɗanda suka yi nasara a watan Mayu da Yuni na gasar Reward4Saving Promo Season 4, da kuma babban zaɓen farko na kowane watanni huɗu, wanda aka gudanar kwanan nan a Legas.

Bankin Stanbic IBTC ya yi nasarar sanya farin-ciki ga masu ajiyr kuɗi su kimanin 148, inda bankin ya raba masu Naira milyan 23 daga tsakanin watan Mayu da Yuni bayan da aka zaɓi waɗanda suka yi nasara wajen ajiya har sau 4 a karo na 4 garaɓasar gasar da bankin ya sanya a garabasa ta biyu da ta uku duk a cikin watan, tare kuma da ƙaddamar da garabasar da ake yi duk bayan wata huɗu a shekarar 2025, lamarin ya yi matukar sauya rayuwar mutane a sassa daban-daban na Nijeriya.

Irin wannan taimakon da ake yana ci gaba da bunƙasa duk ajiyar da aka yi a kowace rana zuwa wani babban mataki wadda hakan zai ƙara janyo hankalin mutane su yi koyi da hakan da kuma sabawa da ajiyar kuɗi a banki.

  • PDP Ta Soki Gwamnatin Tinubu Kan Tsare Tambuwal Da EFCC Ta Yi
  • ’Yan Bindiga Sun Sace Fasinjoji 6 A Taraba

A zaɓen fitar da zakarun da suka yi nasara daga watannin Mayu da Yuni da aka yi a hedikwatar Bankin Stanbic IBTC da ke Legas inda masu ajiya su kimanin140 kowane daga cikinsu ya samu Naira 100,000, wato Naira milyan 14 na kyautukan kuɗi.

A ƙarƙashin jagorancin hukumomin da suke lura da yadda aka tafiyar da abin, da suka hada da hukumar kula da yadda ake tafiyar da gasa da kuma kare masu amfani da kaya (FCCPC) da kuma cibiyar kula da yadda ake tafiyar da harkokin tallace – tallace ta Nijeriya (ARCON), sai kuma hukumar kula da harkokin kallo- kallo, da wasanni ta Jihar Legas (LSLGA), zaɓen fitar da waɗanda suka cancanta an yi shi cikin gaskiya da adalci, inda ake saka wa waɗanda suka ajiyar kuɗi, kuma suka yi hakurin barin har naira 10,000 a cikin asusun ajiyarsu na Bankin Stanbic IBTC ko kuma a @ease Wallet har zuwa kwana 30.

IBTC
Daga hagu zuwa dama: Aboluwade Margaret O., Koodinetan Yankin Kudu maso Yamma na Hukumar Kula da Gasa da Kare Haƙƙin Masu Amfani da Kaya (FCCPC); Stephen Uloko Agbo, wanda ya yi nasara a gasar; Ayinla Omolara Tawa, wacce ta yi nasara a gasar; Oluwafemi Samson A., wanda ya yi nasara a gasar; da Emmanuel Aihevba, Shugaban Sashen Hulaɗa da Jama’a, Bankin IBTC Bank, a wajen gabatar da caki ga waɗanda suka yi nasara a watan Mayu da Yuni na gasar Reward4Saving Promo Season 4, da kuma babban zaɓen farko na kowane watanni huɗu, wanda aka gudanar kwanan nan a Legas.

Daga mata ‘yan kasuwa zuwa ‘yan makaranta ɗalibai da kuma waɗanda suka yi ritaya daga aiki da waɗanda suka samu nasara a yanzu sun zarta na baya domin suna iya biyan kuɗin makaranta, su kuma yi karamar sana’a, ko iya tafiyar da buƙatunsu na gida.

LABARAI MASU NASABA

Indomie Ta Kaddamar Da Shirin Gangamin Abinci Mai Gina Jiki Na ‘Ingantaccen Abinci Domin Nasara’

Bikin Sallah Babba Tare Da Malta Guinness A Kano

Sun samu ƙarin farin ciki da aka samu wasu mutane takwas daga waɗanda aka fitar da suka cancanta na watanni huɗu na farkon shekara, wanda aka yi a rana ta bakwai.

Mutane bakwai ne suka samu nasara, sai kuma mutum daya daga kowace shiyya ya samu Naira milyan ɗaya; yayin da kuma ita babbar kyauta da ake yi duk bayan wata hudu, mutumin da yayi nasara ya ke tafiya gida da Naira milyan biyu, gaba ɗaya kuɗinsu sun kai Naira milyan tara.

Duka hanyoyin da aka bi domin samun waɗanda suka yi nasara ya nuna irin yadda Bankin Stanbic IBTC, ya ɗauki kowane mai ajiya da Bankin da muhimmanci.

Zaɓar waɗanda suka cancanta da ba a daɗe da yinsa ba na bayar da lada ko kyauta saboda ajiyar kuɗi da aka yi a watan Mayu 2025, wanda tuni aka kashe Naira milyani 30 wadda aks raba a tsakanin mutanen da suka yi nasara su 218 a karo na huɗu, sai kuma fiye da Naira milyan 300 da aka ba mutane fiye da 2,000 da suke da asusun ajiya a bankin, an fara tsarin bayar da kyauta ga masu asusun ajiya tun a shekarar 2021. Bankin Stanbic IBTC yana taimakawa rayuwar ‘yan Nijeriya.

Emmanuel Aihevba, shi ne Shugaban Bankin Stanbic IBTC a Nijeriya, ya ce wani abu dangane da kyautar da aka bayar da kuma yadda aka zaɓi waɗanda suka yi nasara a wannan shekarar.

“Bikin zaɓar waɗanda suka cancanta a ba su kyautar da yadda aka aiwatar da shi a wata biyu, har ma wanda aka yi na farkon wata huɗu na wannan shekarar na bayar da kyauta saboda ajiyar kuɗi a karo na huɗu an yi bikin nuna farin ciki ne ga waɗanda suke hulɗar ajiya a banki da mu kan yadda suka mayar da hankalinsu kan lamarin. Mun saka wa masu hulɗa da mu su 148 da zunzurutun kuɗi har Naira milyan 23 saboda yadda suka amince da tafiya da mu, su yi amfani da su kan lamarin da ya shafi ilimi ko wata sana’a.

IBTC
Daga hagu zuwa dama: Emmanuel Aihevba, Shugaban Sashen Hulɗa da Jama’a, Bankin Stanbic IBTC; Aboluwade Margaret O., Koodinetan Yankin Kudu maso Yamma na Hukumar Kula da Gasa da Kare Haƙƙin Masu Amfani da Kaya (FCCPC); Layo Ilori-Olaogun, Shugabar Sashen Masu Ajiye Kuɗi Masu Yawa, Bankin Stanbic IBTC; Doris Anthony-Itegbe, Shugabar Ofishin Haɗin Gwiwa na Legas, Hukumar Kula da Tallace-tallace ta Nijeriya (ARCON); da Oyinkansola Kusamotu, Babbar Lauya a Hukumar Kula da Wasannin Caca ta Jihar Legas (LSLGA), yayin babban zaɓen farko na gasar Stanbic IBTC Reward4Saving Promo Season 4, wanda aka gudanar kwanan nan a Legas

A Bankin Stanbic IBTC, muna nuna cewa abokan hurɗarmu na banki ya dace muma mu saka masu wajen samar masu da wasu damarmakin da za su taimaka masu su bunƙasa rayuwarsu da kuma koya masu sabo da al’adar ajiyar kuɗi a faɗin tarayyar Nijeriya.”

Kesena Igben, mutumin da ya yi ritaya ya kuma yi nasarar lashe kyautar wata, ya nuna jin daɗinsa inda yace: “Na zo tare da ‘yata domin na amshi kyauta ta. Muna kan hanyarmu ta zuwa ofishin Stanbic IBTC, sai ta ce, ‘Baba, na ga kana farin ciki. ’Sai na ce ma ta, ‘Ko kin san cewa wannan kuɗin zai taimaka mani wajen sayen man fetur na mako biyu ?’ Don haka a gare ni, samun kuɗin nan da Bankin Stanbic IBTC suka bani, ya raba ni da tunanin yadda zan samu kuɗin da zan sayi fetur na mako biyu, wannan wata babbar alfarma ce gare ni.”

Yadda Stanbic IBTC ya nuna damuwarsa kan farin cikin abokan hulɗarsa, abinda ya ke nuna adalcin haka a fili shi ne’ yadda aka sakawa masu ajiyar kuɗi “abubuwan da aka yi cikin gaskiya da adalci, hukumar kare masu amfani da kaya ”ta samu kyautar ARCON a shekarun 2023 da kuma 2024.

Don haka kai ma shiga cikin annashuwa! Ajiye Naira 10,000 kacal ko fiye da haka har zuwa kwana 30 ko fiye da haka a asusun ajiya na Stanbic IBTC ko kuma @ease Wallet domin ka samu damar shiga bikin zaɓar waɗanda za su samu na gaba.

Shiga kafar sadarwa ta https://smebanking.stanbicibtc.com/AccountOpening/tier-one ko kuma ka ziyarci wani Bankin ka fara daga yau.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Hoton Tallan Taliyar Indomie
Talla

Indomie Ta Kaddamar Da Shirin Gangamin Abinci Mai Gina Jiki Na ‘Ingantaccen Abinci Domin Nasara’

June 28, 2025
Bikin Sallah Babba Tare Da Malta Guinness A Kano
Talla

Bikin Sallah Babba Tare Da Malta Guinness A Kano

June 6, 2025
Bashin Naira Biliyan 2.5: Duhu Ya Mamaye Ma’aikatun Sakkwato Da Zamfara
Talla

FALLASA: HUJJOJI KAN YADDA BELLO MATAWALLE YA KWASHE BILIYOYI DA SUNAN AIKIN TASHAR JIRGIN SAMA A ZAMFARA

October 27, 2023
Next Post
Fasahohin AI Sun Bude Sabon Babi Na Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

Fasahohin AI Sun Bude Sabon Babi Na Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

LABARAI MASU NASABA

Majalisa Ta Nemi Jami’an Tsaro Su Ceto Daliban Jami’ar Gusau 30 Da Aka Sace

Kafa ‘Yansandan Jihohi Na Da Matuƙar Muhimmanci Wajen Magance Matsalar Rashin Tsaro

October 8, 2025
Adadin Kudaden Da Gidajen Sinima Na Sin Suka Tara Yayin Hutun Bikin Ranar Kasa Ya Haura Yuan Biliyan 1.7

Adadin Kudaden Da Gidajen Sinima Na Sin Suka Tara Yayin Hutun Bikin Ranar Kasa Ya Haura Yuan Biliyan 1.7

October 8, 2025
Tinubu

Tinubu Na Son A Saka Hannun Jari Da Kuɗaɗen Fansho A Ɓangaren Mai Da Iskar Gas

October 8, 2025
Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

October 8, 2025
Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

October 8, 2025
Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

October 8, 2025
Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

October 8, 2025
ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

October 8, 2025
Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

October 8, 2025
Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

October 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Go to mobile version