Gabanin ranar Litinin, 29 ga watan Mayu, 2023, Gwamna mai barin gado Abubakar Sani Bello na jihar Neja ya mika takardun mika mulki ga zababben gwamnan, Umar Mohammed Bago.
An gudanar da takaitaccen bikin ne a dakin taro da ke gidan gwamnati, Minna, babban birnin jihar a ranar Lahadi.
Gwamna Sani Bello, ya ce, mika mulkin zai zama cikin sauki domin sauyi ne a cikin jam’iyya daya, mai mulki ta APC.
Cikakkun bayanai Daga baya…
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp