Kotun sauraren kararrakin zabe ta Majalisar Dokoki ta kasa da ta Jiha da ke zamanta a Kano ta soke zaben dan Majalisar Tarayya mai wakiltar mazabar Tarauni, Muktar Yerima, na jam’iyyar NNPP, kan bayar da jabun takardu.
Dama dai, Dan Majalisar na Jam’iyyar NNPP, Muktar Yerima da kotun ta soke zabensa a ranar Alhamis, Hafizu Kawu na Jam’iyyar APC yana kalubalantar nasararsa.
Za mu kawo muku Cikakken Rahoto nan gaba kadan…